This page is a translated version of the page Main Page and the translation is 100% complete.

Meta-Wiki

Barka da zuwa Meta-Wiki, shafin yanar gizo na al'umma na duniya don Wikimedia Foundation's projects da kuma ayyuka masu dangantaka, daga daidaito da kuma tattara bayanai zuwa tsare tsare da kuma bincike.

Sauran wiki da meta ta mai da hankali akan su sune kamar haka Wikimedia Outreach ayyuka ne na musamman wadanda ke da tushensu a Meta-Wiki. Tattaunawa masu alaƙa suna faruwa akan Wikimedia jerin imel (musamman wikimedia-l, tare da ƙarancin zirga-zirgar sa WikimediaAnnounce), IRC channels akan Libera, wiki na Wikimedia affiliates, da sauran wurare.

Al'umma da kuma sadarwa
Gidauniyar Wikimedia, Meta-Wiki da kuma ƴan uwanta
The Wikimedia Foundation is the overarching non-profit foundation that owns the Wikimedia servers along with the domain names, logos and trademarks of all Wikimedia projects and MediaWiki. Meta-Wiki is the coordination wiki for the various Wikimedia wikis.