This page is a translated version of the page ContribuLing 2022 and the translation is 60% complete.
Outdated translations are marked like this.
ContribuLing 2022 Program Contact us Mahawara
Tambarin ContribuLing

Gabatarwa

Akwai bambamce-bambamce da dama musamman idan akazo bayanin yadda ake shigar da bayanai a cikin na'urar komputa, wanda suke haskaka isar harshe da kwarewarta. A maimakon haka, suna da tasiri matuka akan bayanan hannu da kuma software, ko da ace amfaninsu na samarwa ne ko kuma tattara bayanai (misali, malatsan keyboard, na'urar tantance harshe, software na OCR, bincike a yanar gizo) ko kuma ana amfani dasu ne wajen taskance bayanai da sauran amfani (misali, naurar bincike wato search engines, encyclopedia, na'rar koyan harshe, chatbots).

Akan hakane, aka samar da wasu ayyuka da dama a shekarun da dama don saukakawa wajen samar da bayanai ko yaɗa fasahohin harshe. Na ƙarshen yafi jibantar tattara bayanai, misali, kundin kalamai ko rubutu, ƙamus, jerin kalamai da ma'anoninsu ko kuma nahawu. Daya daga cikin matsalolinsu shine barin kowa ya samu damar sarrafa waɗannan tukuban na harsuna

ContribuLing

Taro na ContribuLing, taro ne na haɗin guiwa na INALCO, Wikipedia da kuma BULAC, wanda zai kasance a ranar 22/23 ga watan Aprelun 2022, bisa yanar gizo kuma a Parisa (idan yanayin duba gari ya bada dama). Manufar taron shine bada dama ga kwararru masu platform na Linguistic resources wajen baje gwanintarsu akan dandamali da suyi da bita da zai bada dama ga wanda zasu-zama masu bada gudummawa ga manhajin.

Babban manufar ContribuLing shine tabbatar da cewa an bada dama ga masu bada gudummuwa da dama don amfani da platfom din, saboda su sama damar bada gudammawa bayan shirin. Wani karin manufar shine samar da ko bunkasar kafofin-al'umma watau usergroups wanda suke amfani da platfom din. Baza'a mayar da hankali sosai wajen samar da sabbin bayanai ba, amma za'a tabbata mahalarta sun san yadda zasuyi hakan.

Given its international aspect, presentations and workshops in Contribuling will have live interpretation, allowing participants to fully participate in both French and English.

Attending the event

The project will consist of presentations of tools and platforms that can contribute to improving how they are designed and used. Language-specific workshops will help would-be contributors to use tools and platforms in relation to specific languages.

To attend the event, please fill in this form.

Kwamitin Shirye-Shirye

 • Reda Benkhadra (Wikimedia MA)
 • Adélaide Calais (Wikimédia France)
 • Johanna Cordova (Inalco / ERTIM / Amériques)
 • Émilie Guimier de Neef (Orange)
 • Molá Kɔŋgɔ́ (Idemi Africa)
 • Nonhouegnon Letchede (Idemi Africa)
 • Pierre Magistry (Inalco / ERTIM)
 • Elvis Mboning (NTeALan)
 • Damien Nouvel (Inalco / ERTIM)
 • Juliette Pinçon (BULAC)
 • Lucas Prégaldiny (Wikimédia France / Lingua Libre / UGA)
 • Jhonnatan Rangel Murueta (Inalco SeDyl)
 • Anass Sedrati (Wikimedia MA)
 • Bastien Sepúlveda (BULAC)
 • Emma Vadillo Quesada (Wikimédia France / Lingua Libre / Amériques)
 • Ilaine Wang (Inalco / ERTIM)

Abokan hulda