Tsarukan Halayen Kowa da Kowa (Universal Code of Conduct)/Tabbatar da tsarukan/Zaɓe/Fassara

This page is a translated version of the page Universal Code of Conduct/Enforcement guidelines/Voting/Translations and the translation is 100% complete.
Universal Code of Conduct

This page coordinates translation of the 2023 Universal Code of Conduct Enforcement Guidelines Ratification poll question.

Zaɓe

Eh

A'a

Tambaya

Kuna goyan bayan aiwatar da Gamayyar Tsarin Gudanarwa bisa ga tsarin da aka bita?

Wannan kuri'ar wani bangare ne na tsarukan tirsasawa na Gamayyar Tsarin Gudanarwa. Gabatar da kuri'ar ku a kasa. Don ƙarin bayani, koma zuwa the voter help page akan Meta-Wiki.

Da fatan za a zaɓi "a'a" ko "eh". Kuri'un da ba "a'a" ko "eh" da aka zaɓa ba za su kasance cikin ƙidayar ƙarshe ba.

Idan kuna da damuwa game da Tsarukan Tirsasawa, da fatan za a nuna sashe ko sassan da ke da damuwa da abin da ke damun ku. Ra'ayoyi za su zama jama'a. Don Allah kar a ba da bayanan sirri a cikin Ra'ayoyinku. Na gode.

Other material

  • title: Amincewar Tsarukan tirsasawa da aka bita na Gamayyar Tsarin Gudanarwa
  • jumptext: Za'a gudanar da zaɓen ne a tsakiyar Wiki. A danna madanni dake kasa don komawa shafin zaɓen. Kuma ku sane cewa idan kukayi zaɓen, Za'a tattara wasu bayanai naku kamar adireshin IP ɗinkh da wakili na'urar mai amfani don bada dama ga masu bincike wajen tabbatar da inganci zaɓen. Za'a goge waɗannan baya ai bayan kwanaki casa'in (90) bayan kammala zaɓen sannan masu bincike da ma'akatun zaɓen ne kaɗa zasu iya ganin wannan bayani.
  • returntext: Aikin Tsarin Halayen Kowa da Kowa
  • unqualifiederror: Muna mai neman afuwa, amma Baku cikin jerin waɗanda suka cancanci yin zaɓe ba. Da fatan za a ziyarci the voter help page don neman ƙarin bayani akan cacantuwar yin zaɓe da kuma bayani akan yadda za'a sanya ku a cikin jerin waɗanda suka cancanci yin zaɓen.