VisualEditor/Newsletter/2021/June/ha

This page is a translated version of the page VisualEditor/Newsletter/2021/June and the translation is 93% complete.

Editing news 2021 #2

Karanta wannan a wani yareJerin rajista na wannan wasiƙar ta harsuna da yawa

 
Lokacin da sababbin shiga suke da kayan Amsa kuma sukayi kokarin sanyawa a shafin magana, sun fi samun nasarar buga tsokaci. (Source)

A farkon wannan shekarar, ƙungiyar Editing ta gudanar da babban binciken masarrafin martani. Babban maƙasudin shine gano ko Kayan Amsawa sun taimaka sabbin editoci sadarwa a kan wiki. Manufa ta biyu ita ce ganin ko maganganun da sabbin editoci suka yi ta amfani da kayan aikin ana bukatar a mayar da su akai-akai fiye da tsoffin editocin da aka yi tare da editan shafi na wikitext na yanzu.

Sakamakon mahimmanci shine:

  • Sabbin editoci waɗanda suke da atomatik ("default on") samun damar amsar kayan aiki sun kasance more likely don gabatar da tsokaci akan shafin magana.
  • Bayanan da sababbin editoci suka yi da Kayan Amsa suma sun kasance less likely da za a koma baya fiye da maganganun da sabbin editoci suka yi da gyaran shafi.

Wadannan sakamakon sun baiwa kungiyar Editing kwarin gwiwa cewa kayan aikin na taimakawa.

Kallon gaba

Kungiyar tana shirin yin kayan aikin Amsa ga kowa a matsayin zaɓi na ficewa a cikin watanni masu zuwa. Wannan ya riga ya faru a cikin Larabawa, Czech, da Hungary Wikipedia.

Mataki na gaba shine resolve a technical challenge. Bayan haka, zasu tura kayan aikin Amsa da farko zuwa Wikipedias that participated in the study. Bayan wannan, za su tura shi, a matakai, zuwa sauran Wikipedias da duk wikis da WMF ta shirya.

Kana iya kunnawa "Discussion tools" A mafi kyaun fasali yanzu. Bayan ka samu manhajar mayar da martanin, kana iya sauya saituttukan ka kowanne lokaci Special:Preferences#mw-prefsection-editing-discussion.

Whatamidoing (WMF) (mataga)