Canjin Tech/Server na 2021
Your wiki will be in read-only soon
Karanta wannan saƙon a wani yaren • Please help translate to your language
Wikimedia Foundation za'a gwada chanji tsakanin cibiyoyin bayanai na farko dana sakandare. Wannan zai tabbatar da cewa Wikipedia da sauran wikis na wikimedia na iya tsayuwa akan yanar gizo koda bayan wata ruɗani
Duk zirga-zirga za su kunna 25 Satumba. Gwajin zai fara daga karfe 15:00 UTC.
Abin takaici, saboda wasu iyakoki na cikin MediaWiki, dole a dakata da duk gyararraki dole ne a yayin da muke yin sauyin. Muna neman afuwa game da wannan tsaiko, kuma muna aiki don raguwarsa nan gaba.
Za a nuna wata tuta a kowace wikis mintina 30 kafin wannan aikin ya faru. This banner will remain visible until the end of the operation.
Zaka iya karantawa, amma banda gyara, a duka wikis na wani ɗan ƙanƙanin lokaci.
- Ba za ku iya yin wani gyara ba har na tsawon awa ɗaya a ranar Laraba 25 Satumba 2024.
- Idan kayi ƙoƙarin gyara ko ajiyewa awannan lokacin, zaku ga saƙon kuskure. Muna fatan cewa babu gyara da za ayi asara awannan lokacin, amma ba za mu iya tabbatar muku ba. Idan ka ga sakon kuskuren, to don Allah a jira har komai ya koma daidai. Sannan ne zaku samu damar adana gyaran ku. Amma, muna ba da shawara cewa ku kwafe canje-canjen ku tun daga farko, idan da hali.
Wasu sakamakon:
- Ayyukan bango zasu Kasance a hankalu kuma wasu za'a iya ajiye su. Tana iya kasancewa hanyoyin hadin masu kalar-ja ba zasu dawo ba da sauri kamar yadda aka saba. Idan ka kirkiri labarin da aka riga aka danganta shi a wani wuri, hanyar hadi zata zauna a kalar-ja fiye da yadda aka saba. Dole ne a tsaida duk wasu rubutun masu dadewa
- Muna sa ran tura lambar za ta faru kamar kowane mako. Koyaya, wasu daskarewar lamba-by-case na iya faruwa akan lokaci idan aikin ya buƙaci su daga baya.
- GitLab ba zai kasance ba na kusan mintuna 90.
Ana iya jinkirta wannan aikin dangane da yadda hali ya bada Za ka iya karanta tsarin a read the schedule at wikitech.wikimedia.org. Za a sanar da duk wanu canji na wannan jadawalin.
Ayi kokarin yadda wannan bayanin tare ga jama'ar ku.