Tallafi:Farawa
The Wikimedia Foundation tana tallafawa mutane da ƙungiyoyi a duniya don haɓaka bambancin, isa, inganci, da yawan ilimi kyauta. Muna haɓaka daidaiton ilimin da ya dace da madaidaicin jagorar cigaba na Wikimedia. Shirye-shiryen tallafin mu yana mai da hankali ne kan yanke shawara mara iyaka, kwamitocin yanki, da kuma kaiwa ga al'ummomin da ba a bayyana su ba.
An gina tsarin mu na mutane akan ƙa'idodin adalcin daidaito da karfafawa, haɗin gwiwa da haɗin kai, da haɓaka ƙira da ilmantarwa. Muna da shirye-shiryen tallafi guda uku don tallafawa Asusun Al'umma na Wikimedia, Asusun Haɗaka na Wikimedia, da Asusun Bincike da Fasaha na Wikimedia wanda ake kira da Wikimedia Research and Technology Fund.
Shirye Shiryen tallafi
Gidauniyar Wikimedia na samun tallafi daga Ƙungiyar Ma'aikatan Al'umma. Ƙungiyarmu tana ba da daidaituwa tallafin yanki kuma yana ba da gudummawa ga kafa tunanin koyo. Mun fahimci tasirin duniya na ci gaba da cutar ta COVID-19 kuma fifikonmu na farko shine kasancewa cikin haɗin kai da samun sassauci tare da al'ummomin duniya.
Sauran shirye-shiryen tallafi
See also
- Funding opportunities across the Wikimedia Movement (may contain outdated information)