Wikimedia Foundation elections/2021/Candidates/ha

This page is a translated version of the page Wikimedia Foundation elections/2021/Candidates and the translation is 100% complete.

The election ended 31 Agusta 2021. No more votes will be accepted.
The results were announced on 7 Satumba 2021. Please consider submitting any feedback regarding the 2021 election on the elections' post analysis page.

Kwamitin Amintattu na Gidauniyar Wikimedia suke bibiyar ayyukan Wikimedia. Amintattu daga al'umma da waɗanda aka naɗa sune zasu haɗa Kwamitin Amintattun. Kowane amintacce zai yi shekaru uku. Al'ummomin Wikimedia nada damar zaɓen amintattu na al'ummu.

2021 Board Elections
Main Page
Candidates
Voting information
Single Transferable Vote
Results
Discussions
FAQ
Questions
Organization
Translation
Documentation
Wannan akwatin: Duba · Tattaunawa · Sauyi

Al'ummomi na Wikimedia zaɓen amintattu na al'ummu. Ƴantakara huɗu da za'a zaɓa daga al'umma zasu kasance daga cikin Board of Trustees. Wikimedia ta kasance tafiya ce ta duniya kuma tana nema ƴantakara daga al'ummu masu yawa. Ƴantakara da suka dace da muradun Wikimedia masu tunani, girmamawa, kuma masu son cigaban al'ummar su. Kwamitin na son gani da samun muryoyi waɗanda ba'a jinsu amma suna da muhimmanci a tafiyarmu.

Teburin ƴan'takara

Latsa sunan mai-takara dan samun ƙarin bayani.

Ƙwarewa

Kwamitin Amintattu zasu duba ƙwarewa da basira da suke dashi. Ƴantakara za'a binciki za'a kammala da yin dubi akan ƙwarewarsu a cikin neman takarar su. Wannan dan samun bayanai ne kawai. Nufin shine a sami Amintattu da zasu cike gurbin tare da ƙwarewa da basira. Kwamitin Amintattu na yanzu suna yaɗa waɗannan bayanai bayan sun bibiyi ƙwarewarsu:

Ƙwarewa Ƙwarewar da ake buƙata Ƙwarewar da aka samu Ƙwarewar da aka samu na Amintacce wanda wa'adinsa zai ƙare a 2021
Tsarurrukan ma'aikata da kula da ita X X
Matakin-sana'a na fannin fasaha da/ko cigaban abubuwan da aka samar X
Tsarin al'umma da doka X
Social data science, big data analysis, da ilimin na'ura X
Taimakawa a tafiyar Wikimedia X X
Gina tafiyar muradin duniyar da kuma gudanar da al'umma X X
Academia/GLAM/education X X
Rayuwa ko aiki dan yaɗa ilimi a yanayi na dogiya X
Ayyukan shugabanci X
Fannin kuɗi da kula da ayyukan fannin kuɗi X
Ayyukan tara kuɗi wacce ba riba X
Shugabantan Amintattu X

Tambayoyin Ƴantakara

Al'umma sunyi tambayoyi ga ƴan'takara lokacin da ake neman zaɓe. Kwamitin Zaɓe sun zaɓi 11 ga ƴan'takara dan sun amsa. An umurce ƴan'takara da su bayar da amsa kafin 20 Yuli na 2021 dan za'a iya samun fassara amsoshin.

Tantance ƴan'takara

Kwamitin Zaɓe ko Wikimedia Foundation staff zasu tantance ƴan'takara dan ganin sun cimma ƙa'idoji. Wikimedia Foundation staff zasu duba wanene mutum da ayyukan sa a wajen Wikipedia Cancantan Ƴan'takara. Tan-tancewa da ya danganci wiki da dubiya akan wannan shafi. Ayyukan waje da Wikipedia za'a bibiya a baya.

Membobin al'umma zasu iya duba nema waɗanda basu cancanta ba na 2021 da nema da aka janye.