This page is a translated version of the page Strategy and the translation is 75% complete.

Tsari na iya nufin tsari son kungiyar Wikimidiya, tsare-tsare don harabu irin su Gidauniyar Wikimidiya da Chaptoci, da kuma tsarin tafiyarwa ga kowanne shafi (misali, Wikidata ko Wiktionary ko Wiki Loves Monuments).

Tsarin Dabarub 2030

Asalin mukala: Movement Strategy
  • Sashe na Farko: A cikin shekara ta 2017 Gidauniyar Wikimidiya ta gudanar da tattaunawa ba daukakin kungiyoyinta a kan inda Wikimidiya ta dosa ban gaba. Sakamakon wannan tattaunawa shine Tsarin Dabaru, wanda za’a iya amincewa da shi a nan.
  • Sashe na Biyu: Ta hanyar ayyukan kungiyoyin aiki na batutuwa guda tara, Kungiyar Dabaru ta samar da jerin shawarwari da ƙa'idoji don jagorar canjin gaba gaLungiyar (an buga shi a cikin watan Mayun 2020).
  • Sauyi: Taron muhimmantarwa da kuma Tattaunawar duka Duniya a lokacin sauyi , sun taimaka wajen muhimmantarwa don aiwatar da wadannan shawarwarin a nan gaba kadan.
  • Aiwatarwa: Aiwatar da dabarun kungiya ya kasance, daga yanzu, yana nan zuwa. Ana karfafa muku gwiwa da ku kasance daga cikin tattaunawar da ke gudana ko kuma ku samar da sabbin hira kuma ku kawo su a cikin kungiya

Dabarun da aka shigar na yanzu

Dabarun Kungiyoyin Wikimidiya

 
Tattaunawar Wikimidiya ta Nederland, Febrerun 2011, wadda ta haifar da takardar dabaru ta 2013-2015
Chaptoci
WMAM Armeniya Tsarin Dabaru 2017-2020 (2013-2018)
WMAR Ajentina Tsarin Dabaru 2016-2018
WMAT Ostiriya Tsari 2016+ Tsarin Dabaru 2012-2014 (de. en), daga 2012
WMAU Ostireliya Tsarin Dabaru, membobi sun amince da ita a AGM ta 2011.
WMCA Kanada Strategic Plan 2017-2022
WMCH Switzaland Tsarin Dabaru (an bayyana shi a cikin rani na 2014, shekaru 3-5)
WMCZ Jimhuriyar Czech Tsarin Dabaru 2021-2024
WMDE Jamus Tsarin Dabaru 2022
WMFR Faransa Tsarin Dabaru
WMIT Italiya Tsarin Dabaru 2019
Shared Knowledge Macedoniya Tsarin Dabaru 2016-2020
MNL Netherlands Tsarin Dabaru 2022-2024
WMNO Norway Tsarin 2016-2020
WMPL Poland Munafa da Tsari, dabaru don 2017
WMRS Serbia Tsari 2015-2017, 2018-2020
WMSE Sweden Tsarin 2021-2025
WMUA Yukren Tsarin Dabaru 2020-2022
WMUK United Kingdom Tsarin 2019-2022
Sauran kungiyoyi
Wikimedia Foundation tsarin 2016 (watanni 18-24)
Amical Wikimedia Tsarin Dabarun Wikimidiya Amical 2019-2024 l, 2014-2018
CIS-A2K Tsarin dabaru June 2016 - July 2018

Tarihi

Dabarun farko-farko na Gidauniyar Wikimidiya

An kirkiri Gidauniyar Wikimidiya a shekara ta 2003, a lokacin da ya bayyana cewa Wikipidiya na zama muhimmiyar shafin yanar gizo, tayi girma a zauna a karkashin sabar Bokis. Kafin wannan, yawancin tattaunawa a kan “tsarin dabaru” suna faruwa ne a kan shafukan wiki masu tasowa; yawancin hukunce-hukunce (karin yaruka, muhimman dokoki) wadanda suke taimakawa wajen shirya gaba da bunksa kungiyar ana yin su ne cikin rashin tsoro daga mambobin kungiyoyi da jagorori ta hanyar tsare-tsaren wikis. Masu bayar da gudummawa ne ke gudanar da yawancin ayyukan “matakin-Gidauniyar”, tun daga tsarin kudade har zuwa awon fasaha. Gidauniyar ta kasance

A lokacin da zababun mambobij al’umma amintattu suka maye kujerun su a Majalisar Gidauniya Wikimidiya, akwai tattaunawa da dama a kan inda gidauniyar da kungiyar za ta dosa.

  • Tattaunawar farko-farko: jerin sunayen imel daga Anthere da Angela daga karshen shekara ta 2004 sun kasance mafi yawanci a kan shafuka majibanta.
  • Manufofin dabaru: akwai taro kadan a kan manufofi, da kuma wasu tattaunawar a kan wiki(three-year plan), an kawo karshen su.
  • An yi bitar bayanan Manufa da Hangen nesa a shekarun 2006/2007 don taimakawa wajen shimfida tushe na bai daya don ayyukan gaba. (Manufar itace hakan ya rika faruwa a kai a kai, duk da cewa an sake bitar ne a 2009).
  • A karshen shekara ta 2006 an gabatar da tattaunawa na duka duniya akan tsari ta hanyar assasa taruka a tsakanin membobin Majalisa da wasu, wanda ya janyi wani dan takardar tsari na shekara daya. Wannan bai nuna alamun na jama’a ne, duk da cewa da yawan tattaunawar da suka biyo baya sun kasance na jama’a.

An gudanar da mafi akasarin tattaunawa dangane da shafuka da tsare-tsare duka Gidauniyar a jerin sunayen imel (da farko a wikipedia-l, sanna daga baya foundation-l); ko kuma a shafin Meta.

Tsarukan Kungiya

2004: Majalisar ta fara gudanar da zaben ta na farko. Dabarun Tsari sun biyo kafin da bayan zaben

dabarun shekara-daya, dabarun shekara-uku, dabarun shekara-biyar
an gudanar da budaddun tattaunawa kadan don hira akan bukatun Shafuka daga Majalisar.

2006: reflection and review; Angela and Anthere had been on the board since the beginning.

There were committees formed
A Board retreat and SWOT analysis was undertaken
A special projects committee was formed and shared some brainstorming ideas related to the above
Note the various resolutions passed by the SPC.
An email discussion thread about "where do you see Wikimedia in 10 years" meets with interest

2009

A year-long project, Strategic planning 2009, was announced in May and planned for the coming year. Threads about how to proceed were floated on foundation-l, and three one-year contracts to facilitate the process were posted.
 
Wikimedia Movement Strategic Plan (PDF)

2010-2015

The Wikimedia movement strategy 2010-2015 was developed on the now-archived strategy wiki, from 2009-2010. This was the first strategy for the entire movement; it doubled as a strategy for the Wikimedia Foundation. This covered for instance how effectively the movement is reaching and empowering new people around the world, how well it is providing knowledge, and how balanced its contributors are. See the Wikimedia Movement Strategic Plan Summary for details. Some key Questions about our strategy were also developed. The work on the strategy wiki was later largely migrated back to Meta.

Wikimedia Foundation strategies

The Wikimedia Foundation has developed, on-wiki, the following strategies:

Mission and Vision

The mission (editable version) and vision (editable version) attempt to formalize the shared goals of the projects. However, they are wordy in places and leave out goals in others.

In 2006 they were rewritten once, and there was a Board/Chapters/Other meeting at which they were discussed along with a general discussion of where the projects should be heading. The idea then was that they would be regularly revised and revisited -- but this has not happened since.

Choosing new projects

New project proposals aren't always given the attention they deserve, considering that how we view ourselves as a collection of sister projects is determined in part by what Projects we support. Newcomers are drawn to the projects by the promise of one or the other environment to work; and expect to find a functioning local society and receptive soil for planting new ideas.

Major projects that have been considered but not accepted so far include : Wikikids, Wikifamily, and Wikicite; other major friendly projects include AboutUs.org and Rodovid/WeRelate.

Strategy proposals, projects, discussions

Discussion as part of Wikimedia Foundation and project governance

Board candidate statements throughout the years:

Some of largest wikis have, or have had, their own strategy discussions, leading to more specific project strategies and roadmaps. For instance, in the English Wikipedia this includes WP:1.0 and WikiProject Council (for quality and participation). Many discussions about global policy (privacy, BLPs, civility, language incubation) started with discussions on a single large wiki about its own vision and future.