Zaɓukan Gidauniyar Wikimedia/2022/Sakamako

This page is a translated version of the page Wikimedia Foundation elections/2022/Results and the translation is 57% complete.
Outdated translations are marked like this.

Sakamakon Zaɓen Al'umma

Waɗannan ƴan takara biyu an zaɓe su dan aiki acikin Kwamitin Amintattu. Waɗannan sune sakamakon da ka fitar amma yana kan dubiya daga Kwamitin Zaɓe.

You may also view the full results, including the outcome of each round of Single-Transferrable Vote.

Sakamakon Ƙungiyoyin Alaƙa na Zaɓen Kwamitin Amintattu 2022

An zabo waɗannan ƴan takara shida masu zuwa don ci gaba da zuwa matakin kada ƙuri’a na al’umma domin cike kujeru biyu:

Kuna iya duba cikakken sakamakon, gami da sakamakon kowane zagaye na Kuri'ar Canjawa Sau ɗaya.

Ƙididdigar Zaɓen

A nan zaku samu bayanai dangane da zaɓukan Kwamitin Amintattu. Zaku iya samun ƙarin bayanai a shafin Ƙididdiga.

Fahimtar sakamakon STV

SecurePoll yanzu yana taimakawa wajen gudanar da tsarin Single Transferable Vote. Single Transferable Vote ko STV tsari ne na jera zaɓukan ku wanda ke ba masu kaɗai kuri'a damar su tantance ƴantakaran da suke son a zaɓa akan jeri da suke so. Ga SecurePoll, mun zaɓi aiwatar da Meek tare da Droop Quota.

Aiwatarwa ta Meek shine yafi shahara ga zaɓukan STV kuma ma'aikatu da dama ne suke amfani da shi da gwamnatoci a zaɓukan su. Misalin dake ƙasa yayi amfani da mafi sauƙi na aiwatarwar STV (Scottish STV) dan ƙoƙarin yin bayani game da dukkanin tsarin. Mafi dacewar bayani game da hanyar ta daidai da aka bi a aiwatarwar ana iya ganin a found here.