Zaɓukan Gidauniyar Wikimedia/2022/Ƴantakara/Gina Bennett

This page is a translated version of the page Wikimedia Foundation elections/2022/Candidates/Gina Bennett and the translation is 100% complete.

Gina Bennett (Redwidgeon)

Redwidgeon (talk meta edits global user summary CA  AE)

Candidate details
 
Gina Bennett
  • Personal:
    • Name: Gina Bennett
    • Location: Canada
    • Languages: English, with a little French and Spanish
  • Editorial:
    • Wikimedian since: 2006
    • Active wikis: English Wikipedia, Meta-wiki, Wikimedia Commons, Wikiversity
Bayanan gabatarwa / Gajeren bayanin nema shiga.
Wannan shashen za'a fassara shi. (kalmomi 150 iya yawa)
Na ƙarar da dukkan rayuwa akan ayyukan taimakawa mutane wajen inganta samun kaiwa ga ilimi kuma ina ganin shiga na tare da WMF amatsayin faɗaɗawa ne a irin son dana ke yi. Aiki na, a gida da waje, ya buɗe mani ido a sanin rashin daidaito a wurin damar samun ilimi da sanya so na ga yin aiki da mutane da sauran su, yaɗa ababen da suka shafi ilimi, da haɗaka da ƙungiyoyi na duniya baki ɗaya. A yanzu, Ina taimakawa a wurare daban daban mai daɗi a tafiyar Wikimedia. Ni musamman ina sone ta yaya zamu iya amfani da ƴanuwan Wikipedia dan sanyo ƙungiyoyin mutane waɗanda ba su shiga cikin Wikipedia/Wikimedia kuma ko ba su taɓa duba yaya, su ma, zasu iya taimakawa ga "tarin limomin al'umma baki ɗaya." Ni na bada fahimta ce a bisa irin na wanda ya kusan daina aikin karantarwa, tsohuwar mutum wanda ta kalli kanta amatsayin mace. A yanzu ina aiki ne da Kwamiti WMF masu raba kuɗi na yankin US & Canada.
Gudummawowi a manhajojin Wikimedia, kasantuwar ku acikin ƙungiyoyin Wikimedia ko ƙungiyoyin da aka yi alaƙa da su, ayyukan ku a amatsayin mai shiri a tafiyar Wikimedia, ko shigar ku cikin aiki tare da wata ƙungiya da tayi ƙawance da Wikimedia.
(kalmomi 100 mafi yawa)
I made my first edit in English Wikipedia in 2006. However, I did little editing until 2016, when I retired from my job as educator. Since then I have contributed mostly as a Wikignome, helping to improve articles though copyediting, improved translation, writing lead paragraphs, etc. I was an active participant and graduate of the Education Greenhouse Project (2020); a mentor and mentee in the Wikipedia & Education User Group Mentorship Pilot (2021); contributed a [to Wikiversity] (2021); and currently serve on the Wikimedia Regional Grants Committee, US & Canada (2021-2023).
Ƙwarewa a fannin dabarar ka kamar yadda mashawarta suka buƙata a gare ku.
  • Tsarin dabaran gudanar da ƙungiya da kula da shi
  • Enterprise-level platform technology da/ko product development
  • Tsarin al'umma da doka
  • Kimiyyar sanin bayanan zamantakewa, big data analysis, da machine learning

(kalmomi 150 mafi yawa)

In my vocation as educator, I provided leadership for many curriculum projects, both domestic and international. Working in small teams, we assessed educational & community needs, devised delivery strategies, implemented and evaluated projects. Most of our projects involved educational technology, configuring and supporting learning management systems. I have little formal experience with public policy law, data science and analysis, or machine learning. My main skills are related to team building and support, active analytical listening, and appreciative strategy development.
Ƙwarewar sanin rayuwa. Munfi son mu karanta labari akan ƙwarewar ka a rayuwa a yankunan Afirka, Kudancin Asiya, Gabas da Kudu masu Gabas ta Asiya da Pacific, da Latin Amurka & Karibiya. Muna da imanin ƙwarewa a wannan yankuna zai taimaka wajen faɗaɗa ƙoƙarin Kwamitin dan su cimma tsarin dabaru da ake buri na samun shigowar kowa da kowa, duk da dai mun san wasu ƙwarewar suma zasu iya bada muhimman taimakawa.
(kalmomi 250 mafi yawa)
Most of my life has been lived in small, rural communities on both east and west coasts of Canada; I have very little lived experience of the stated areas of particular interest. However, in my work as curriculum developer, I have participated in projects with on-site teams in a number of international locations, including Tanzania, Kenya, Colombia, Ecuador, and Chile.
Kwarewa na al'adu da yare tare da yankuna da harsuna ƙari akan yankinku da harshenku na asali. Sanayya na al'adun da ake cuɗanya yana taimakawa wurin gina alaƙa a al'umma mai mabanbantan mutane.
(kalmomi 250 mafi yawa)
I have linguistic fluency only in English, although I can function at a basic level in French and Spanish. I do love languages and am currently learning Swahili, Welsh, and Esperanto (as well as attempting to expand my French and Spanish fluency). I have, for decades, volunteered as an English tutor for immigrants new to Canada or preparing for citizenship and consequently have enjoyed vicarious exposure to a wide variety of cultures. Earlier in my career I completed a Post-Graduate certificate program in Intercultural Communication, which has aided me greatly in my various international postings.
Kwarewa a matsayin ka na mai ba da rajin hakkin samar da wuraren aminci na haɗin gwiwa ga kowa da/ko gogewa a yanayi ko yanayin bibiya, ƙuntatawa, ko wasu farmaki g haƙƙoƙin ɗan adam.
(kalmomi 250 mafi yawa)
My career as an educator was focused almost entirely on developing and implementing ways to increase access to information and learning, and to the many doors such opportunities open. When teaching, my students have usually been adults who needed literacy, linguistic, or numeracy support before being able to access post-secondary or vocational programs. When working with learning management systems, my focus was always on finding ways to include and engage students who had previously been denied educational access due to isolation, parental responsibilities, disability, or work schedules. My international work was usually focused on helping educators develop skills to develop their own, culturally-appropriate curriculum rather than relying on curriculum imported or inherited from colonial education systems.

Throughout my career, I have been a strong proponent of open access: open science, open data, Creative Commons publishing, and (of course) Wikipedia.

Kwarewa dangane da (ko amatsayin maamba na, gwargwadon yadda ka zaɓi bayyanawa) ƙungiyar da ta fuskanci wariya a tarihi da rashin wakilci a cikin tsarin gudanarwa na shugabanci (wanda ya haɗa har da amma ba'a iyakance ga caste, launin fata, ƙabila, launi, asalin ɗan ƙasa, ɗan ƙasa, tantancewar jinsi, bayyana jinsi, sanayyar jima'i, shekara, addini, yare, al'ada, ilimi, iyawa, samun kuɗi shiga da muhalli).
(kalmomi 250 mafi yawa)
I have been extremely fortunate to live the privilege of a white, cis-gender woman in a generally liberal and tolerant country. As a young woman pursuing a career in science, I encountered some roadblocks because of my gender but this discrimination has reduced considerably over the years. My heritage does include indigenous ancestors but I was not raised nor identified as a member of that cultural group. Given my "senior" age I do encounter some ageism; although that is annoying, it has not interfered with my ability to contribute to my family or community.
Verification Identity verification performed by Wikimedia Foundation staff and eligibility verification performed by the Elections Committee
Eligibility:   Verified
Verified by: Matanya (talk) 09:12, 17 May 2022 (UTC)[reply]
Identification:   Verified
Verified by: Joe Sutherland (Wikimedia Foundation) (talk) 23:54, 18 May 2022 (UTC)[reply]