Movement Charter/Drafting Committee/Elections/Results/Announcement/ha

This page is a translated version of the page Movement Charter/Drafting Committee/Elections/Results/Announcement and the translation is 100% complete.

Muna muku maraba da sababbin membobi na Movement Charter Drafting Commitee.

Zaben na Kwamitin masu fitar da Tsarin Tafiyar da harkokin Wikipedia ya kammala.

Kwamitin zai yi zama nan ba da jimawa ba don fara aikinsa. Kwamitin na iya nada wasu mambobi har uku don dinke bambance-bambancen da ke tattare da kwarewa.

Idan kuna sha'awar yin aiki da tsarin tsara Movement Charter, bi sabuntawar on Meta sannan ku shiga Telegram group.

Tare da godiya daga kungiyar Dabarun Cigaba da Gudanarwa