Meta:Cirewa/Adminitoci (rashin aiki)

This page is a translated version of the page Meta:Administrators/Removal (inactivity) and the translation is 100% complete.
Shortcut:
WM:A/R
Wannan shafin ya shafi tsari ta yadda za’a cire adiministocin Meta a dalilin rashin aiki, kamar yadda aka wajabta daga acikin rubutaccen kundi tsari An kirkire shi ne don amsawa daga tattaunawa a Magana Meta:Adiministoci/tabbatarwa-dubanan-ya kuma maye tsohon tsarin tabbatar da adiministoci.

Nazari a hukumance a kan adiminitoci na gaba ya faru ne a: 1 Oktoba 2024

Dokokin cirewa

  1. Editocin da suka yi gyararraki kasa da guda goma a cikin watanni shida kafin looacin da aka tsara na cirewa (Afurelu 1 ko kuma Oktoba 1) ana cire su a matsayinsu ba tare da notis ba.
  2. Editocin da sukayi gyararraki fiye da guda goma amma sun wanzar da aiki kasa da sau goma suna bukatar damammaki na admin (a tuna, wannan ya hada da gyararraki ga shafuka masu kariya, da dai sauransu.) a wannan lokacin za’a basu mako guda don tabbatar da cewa ko suna so a barsu su rike matsayin su. Ya kamata a tuntubi editoci na wannan sashi a rana ta farko, kuma za’a cire izinin adimin idan babu wani amsa

Cirewa na yanzu

Meta:Administrators/Removal (inactivity)/ha/October 2024

Bayanai