Wikipedia 20

This page is a translated version of the page Wikipedia 20 and the translation is 36% complete.
Outdated translations are marked like this.
Wikipedia20 animated cake 1MB.gif Raba labaran ku!
Want to help translate? Translate the missing messages.
Wikipedia ya juya 20 a ranar 15 ga Janairu 2021.

Wannan Wikipedia 20 shafin Meta-Wiki tsari ne na farko da al'umar Wikimedia na duniya zasu iya amfani dashi don daidaitawa game da ranar haihuwar 20 na Wikipedia. Muna murna da yadda mutane suka sanya Wikipedia abin da yake, kuma mutane ne kawai zasu iya taimakawa da ci gaba da girma shi. Muna bikin cika shekara 20 da mutum!

Wannan sararin yana aiki azaman:

Shiga ciki

Gallery