Zaben Gidauniyar Wikimidiya/2024/Sanarwa/Dokokin duba bayanai - rufewa

This page is a translated version of the page Wikimedia Foundation elections/2024/Announcement/Rules package review - closing and the translation is 100% complete.

Muna godiya da sharhi da kuka yi akan dokokin bayanan zabe na Majalisar Amintattu na Gidauniyar Wikimidiya na shekara ta 2024

Kuna iya samun wannan sako da aka fassara zuwa harsuna da dama a shafin Meta-wiki.

Ya ku mutane,

Godiya ga kowa da kowa wanda ya yi bita akan dokokin bayanan zabe na Majalisar Amintattu na Gidauniyar Wikimidiya. Bayar da gudummawar ku a tattaunawar ya samar da bayanai wanda Kwamitin Zabe ke bukata wajen bitar bayanan dokokin da suke bukata.

Fatan alheri,

Katie Chan
shugaban Kwamitin Zabe