Zaɓukan Gidauniyar Wikimedia/2022/Shirye-shirye

This page is a translated version of the page Wikimedia Foundation elections/2022/Events and the translation is 75% complete.

Shirye-shiryen da aka tsara

shirye-shiryen sharar fage

Tarihin shirye-shiryen tallata ƴan takara

Lokacin da aka nema jin martani akan zaɓukan Kwamitin Amintattu, mambobin al'umma da dama sun ce suna son su samu yin tattauna a inda ƴan takara zasu amsa tambayoyi daga al'umma.

A 2021, tawagar Tsarin Gudanarwa da Shugabanci dake taimako akan zaɓen Kwamitin yayi ƙoƙarin yin wani abu kusan haka. Irin waɗannan shirye-shirye ba'a cika gani ba a zaɓukan Kwamiti ba. Shirin ya zo ne daga tunanin da zai ba mambobin al'umma ƙarin dama da zasu tattauna da ƴan takara. Adadin ƴan takara, gajeren lokacin tsarawa, da ƙoƙarin yin aiki ga kowane lokacin yanki dan jagorantar shirye-shirye masu cunkoso haka. Mun gode wa kowa da ya kasance a cikin wannan da bada martani dan inganta gudanarwar na 2022.

Revision for the 2022 Board of Trustees Election

Community members can learn more about candidates during the 2022 Board of Trustees election. Candidates will record videos answering 6 community-selected questions. Community members are encouraged to propose questions by 25 July 2022 and endorse the questions they would like to see included in the videos by 26 July 2022.