Zaɓukan Gidauniyar Wikimedia/2022/Tsarukan ƴantakara

This page is a translated version of the page Wikimedia Foundation elections/2022/Candidate guidelines and the translation is 100% complete.

Tsarukan Ƴantakara

Ƴantakara dole:

Ƴantakara ana tsammanin su da:

  • Su halarta a lokacin gabatar da “Haɗu da Ɗan takara” da Kwamitin Zaɓe suka shirya kamar yadda aka gudanar da ƴantakaran.
  • Su bada amsoshin tambayoyi da aka zaɓa daga ƙungiyoyin na alaƙa da mambobin al'umma.
  • Su bada sanarwan jawaban su ga tool ɗin bada shawarar mai kaɗai kuri'a (Election Compass).

Ƴantakara kada su yi:

  • Halarci taron wayar da kan al'umma na zaɓen Kwamitin Amintattu ba tare da samun dama daga Kwamitin Amintattu ba.
  • Wallafa abubuwan neman zaɓen su akan yin takarar su lokacin da al'umma ke gudanar da kaɗai kuri'a.
  • Yaƙin neman zaɓe a Wikimania, ko a wasu shirye-shiryen al'umma kamar yadda mai shirin ya so.
  • Linki zuwa ƙarin shafuka acikin jawabin neman takarar.
  • Su tafi amatsayin ƙungiya tare da sauran ƴantakara.

Karin bayani: Ana bukatar `yan takara ne kawai su amsa tambayoyin da Kwamitin Zabe suka zabo. Ba'a da bukatar `yan takara su amsa duka tambayoyin community ko affliates.