Shafukan Wikipedia Masu-bukatan Hoto

This page is a translated version of the page Wikipedia Pages Wanting Photos for Hausa Community and the translation is 97% complete.
Outdated translations are marked like this.


Ya zai kasance idan shafukan wikipedia basu da hoto?

Ya zai kasance idan zaku iya sanya hotuna a wikipedia?

Ya zai kasance idan zaku iya cin kyautuka?

Shafukan Wikipedia Masu-bukatar Hoto na Hausa community gasa ce ta duk shekara da yan' Wikipedia daga Hausa community suke sanya hotuna a shafukan wikipedia wadanda basu da su. Dan cigabar da amfani da fayil da ake samowa daga gasanni daban daban wanda Wikimedia community ke shiryawa, akan Mukalolin shafukan wikipedia. Hotuna na karfafa jindadin masu karatu, yana bayyana bayanai, kuma suna sa mukaloli tafaiya tare da mai karatu. Wannan gasar zai taimaka wurin gogewa da inganta fasahar masu taimakawa a wikipedia.

Ya zaku shiga a dama da ku

  Shiga akwatin ku ko Kirkiri sabon akwati a Wikipedia (Zaku iya kirkiran akwatinku acikin kowane harshe na Wikipedia harda harshen da kake ji). Jerin dukkanin harsunan wikipedia za'a iya samunsu anan.

  Nema mukalar dake bukatar hoto. Akwai hanyoyi da dama da zaku iya haka. Ga wasu hanyoyi.

  Dauko hoton da yadace a Commons. Latsa nan dan nemo hoto ta amfani da sunan da kake ya dace da hoton ko rukuni. Akwai hanyoyi da dama da zaku yi haka. Duba wannan hanya mai sauki. Nan ga wasu hanyoyi da zaku yi.

  A shafin mukalar, Latsa Edit sai a sanya hoton da aka samo a tsari na 3, tare da sanya takaitaccen bayani akan hoton cikin harhen wikipedia. Ku duba yadda yake a "Preview" sannan kuyi duk gyara idan akwai. Sannan a "Publish".

  Ku sanya #WPWP and #WPWPHWUG acikin gajeren bayanin ku na dukkanin mukaloli da kuka sanya hoto.

  Za kuma ku iya shiga ta kirkiran sabbin mukalu da sanya hotuna masu inganci.

Ka'idojin gasa

 
Dole a sanya hotunan a tsakanin Yuli 10th zuwa Augusta 10th 2020.
 
Ba'a kayyade adadin fayili da mutum zai iya sawa ba. Akwai, koda yake, mabanbantan rukunai na kyautuka (duba kasa).
 
Dole hotuna a bada su karkashin under a free use license ko amatsayin public domain. licence din sune CC-BY-SA 4.0, CC-BY 4.0, CC0 1.0.
 
Masu shiga gasar sai sun kasance sunyi rijistan account akan kowa ce Wikimedia project. Shiga akwati ko Kirkira akwati a Wikipedia (Zaku iya kirkiran account a kowace harshe ta Wikipedia, dan amfani a taku WP da sauran dukkanin Wikimedia projects). Jerin dukkanin harsunan Wikipedia za'a iya samun su a nan.
 
Sunan hoton da bayaninsa dole ya dace kuma y fayyace mukalar a zahiri.
 
Masu shiga gasar sai sun rika samya hashtag #WPWP acikin Edit summary na kowace mukala da suka inganta da hoto. Misali: "+image #WPWP"

Lokacin gasar

  • Fara sanyawa: 10 ga watan Yuli, 2020 00:01 (UTC)
  • Karshen sanyawa: 10 ga watan Augusta, 2020 23:59 (UTC)
  • Bayyana sakamako: 30 ga watan Satumba, 2020

Rukanan kyautuka

Kyautukan da Masu nasara zasu ci wadanda ke da mafi yawan hotuna da akan mukalolin Wikipedia daga editocin Hausa Wikimedia Community:

  • Kyauta 1st: Sabuwar wayar hannu Techno Camon12 lite
  • Kyauta 2nd: 1TB Backup External Hard Drive,
  • Kyauta 3rd: Portable Wireless Touch Control Bluetooth Speaker
  • Kyauta 4th: 128GB Ultra OTG Dual USB Flash Drive
  • Kyauta 5th: Dual Power bank for mobile and laptop.

Kyautukan a gasar kasa da kasa

Sakamakon Kyauta na wanda yafi kowa yawan sanya hoto a mukalolin Wikipedia

  1. Kyauta ta ɗaya: US$1000
  2. Kyauta ta biyu: US$700
  3. Kyauta ta ukku: US$500

Kyautukan da Masu nasara zasu ci wadanda ke da mafi yawan hotuna da akan mukalolin wikipedia

  • US $200

Kyautukan da Masu nasara zasu ci wadanda ke da mafi yawan bidiyo akan mukalolin wikipedia

  • US$200

Kyautukan wadanda su kayi nasara a gasar tare da zama mafi sanyawa da inganta shafukan WIkipedia da sauti

  • US$200

Kyautukan da Masu nasara zasu ci wadanda ke da mafi yawan hotuna da akan mukalolin wikidata

  • US $200

Masu shiga

Asani: masu shiga gasa a wasu gasukan WPWP baccin na kasa da kasa ba zasu iya shiga wannan ba. Dan shiga kawai ku shiga ta sanya sunayen akwatin a sashin masu shiga. Kuna da tambaya? Tambaye mu anan wurin zancen mu, Latsa nan Tattaunawa.

Dan sanya sunan ku, asa a kasa kamar haka #~~~~ Anan.

  1. Anass-kokoTalk 22:28, 24 June 2020 (UTC)[reply]
  2. Abubakar A Gwanki (talk) 00:41, 25 June 2020 (UTC)[reply]
  3. Musaddam Idrissa Musa (talk) 13:33, 26 June 2020 (UTC)[reply]
  4. Yusuf Sa'adu (talk) 14:32, 26 June 2020 (UTC)[reply]
  5. Musa Vacho77 (talk) 22:18, 26 June 2020 (UTC)[reply]
  6. DaSupremo (talk) 22:38, 26 June 2020 (UTC)[reply]
  7. Mudansir mande (talk) 15:57, 27 June 2020 (UTC)[reply]
  8. Mustapha Gambo (talk) 17:50, 27 June 2020 (UTC)'[reply]
  9. Uncle Bash007 (talk) 10:34, 29 June 2020 (UTC)[reply]
  10. Sanusi Gado (talk) 21:31, 2 July 2020 (UTC)[reply]
  11. Askira-son (talk) 16:42, 11 July 2020 (UTC)[reply]
  12. Musaddam Idriss (talk) 20:33, 13 July 2020 (UTC)[reply]
  13. Muktar Yahaya (talk) 18:43, 15 July 2020 (UTC)) Muktar Yahaya: talk[reply]
  14. Umar a usman (talk) 09:51, 17 July 2020 (UTC)[reply]
  15. Adamu Biyu Biyar Nguru (talk) 12:34, 23 July 2020 (UTC)[reply]
  16. Khadija umar (talk) 14:00, 24 July 2020 (UTC)[reply]
  17. Hajara 2004 (talk) 14:16, 24 July 2020 (UTC)[reply]
  18. Hamza gula (talk) 21:29, 24 July 2020 (UTC)[reply]
  19. Mahamane Moutari Abdou (talk) 08:24, 05 August 2020 (UTC)[reply]