Barka da zuwa

edit

Suna na M-Mustapha, ina make maraba da zuwa dafatan ka samu nan da sha'awa kuma kana son ka taimaka ka tsaya. Idan kana son taimakawa da rubutu a hausa Wikipedia zaka iya shiga nan Babban shafi domin farawa, kuma idan kana neman taimako zaka iya tambaya na a kowane lokaci zan taimake ka. Nagode M-Mustapha (talk) 15:22, 6 May 2021 (UTC)Reply

Al.hmdll nidai BAKO ne Awannan Al.Amarin ina Bukatar ƙarin haske Akan

Mauduin Da Aki Sabon da Nasan Tayadda Zan yi Kokarin Bada Gudumawata Nagode  MUSA YAYAN BABA (talk) 22:36, 6 May 2021 (UTC)Reply
Madalla, ga shafin Hausa Wikipedia nan da zaka shiga dan samun karin bayani. M-Mustapha (talk) 22:48, 6 May 2021 (UTC)Reply

TARIHIN MUSA YAYAN BABA

edit

TARIHIN MUSA YAYAN BABA HAIFIFFIN GARIN TSANGAYARI A Ɓayo LOCAL Borno state

An haifeshi 1996/12/3/

YayI KARATU TUN ADDINI DAGA FARKO

AGARIN BAUCHI KAFIN DAGA BAYA YAYIKARA

TUN BOKO MATAKIN SECONDRE SCHOOL

ASALIN SUNAN SA MUSA A ADAM MUSA YAYAN BABA (talk) 13:30, 7 May 2021 (UTC)Reply