Gamayyar Tsarin Gudanarwa/Tsarukan tirsasawa da aka bita/Sanarwa/Jefa kuri'a 2
This page is currently being updated and translated by Wikimedia Foundation staff and contractors. |
Yanzu an buɗe zaɓe akan Tsarukan Tirsasawa da aka bita don Gamayyar Tsarin Gudanarwa
Barkan mu,
Lokacin jefa ƙuri'a don Gamayyar Tsarin Gudanarwa da aka bita yanzu ya buɗe! Za a bude kada kuri'a na tsawon makonni biyu kuma za a rufe a 23.59 UTC a kan 31 ga Janairu, 2023. Da fatan za a ziyarci shafin bayanin masu jefa kuri'a akan Meta-wiki don bayanin cancantar masu jefa kuri'a da cikakkun bayanai kan yadda ake zabe.
Don ƙarin cikakkun bayanai kan Tsarukan Tirsasawa da tsarin zaɓe, duba saƙonmu na baya.
A madadin Kungiyar Ayyukan UCoC,