Gamayyar Tsarin Gudanarwa/Kwamitin Daidaitawa/Kundi/Sanarwa - tunatarwar zabe

Kwanaki na ƙarshe don jefa ƙuri'a a kan Kundin ta Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa

Kuna iya samun wannan sakon da aka fassara zuwa ƙarin harsuna akan Meta-wiki. Please help translate to your language

Assalamu alaikum,

Ina zuwa gare ku a yau don tunatar da ku cewa lokacin kada kuri'a na kundin tsarin Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) zai rufe ranar Fabrairu 2. Membobin al'umma na iya jefa ƙuri'a da ba da sharhi game da kundin ta hanyar SecurePoll. Wadanda suka bayyana ra'ayoyin ku a lokacin ci gaban Tsarukan Tirsasawa na UCoC za ku san wannan tsari saba.

Sigar na yanzu na kundin ta Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa yana kan Meta-wiki tare da fassarori.

Karanta kundin, jeka jefa kuri'a kuma raba wannan bayanin ga sauran al'umma ku. Zan iya faɗi da gaba gaɗi cewa Kwamitin Gina U4C yana ɗokin halartar ku.

Mafi kyau,