Grants:MSIG/Announcements/2021/Global message/ha
Koyi yadda Dabarun Tallafin Tafiyar da Tsare-Tsaren zai taimaka wajen tsara Dabarun Tafiyar da Harkokin Manhajin
Tallafin tsare-tsaren aiwatar da dabarun ƙungiya yanzu tana ba da sama da $2,000 USD don sanya tsare-tsaren Dabarun cikin aiki. Nemo ƙarin bayani game da Tallafin aiwatar da dabarun ƙungiya, ƙa'idoji, da yadda ake nema.