Editocin Wikimidiya ‘yan Ƙasar Burkina Faso

This page is a translated version of the page Wikimédiens du Burkina Faso and the translation is 50% complete.
Outdated translations are marked like this.


‘’’Ƙungiyar Editocin Wikimidiya ‘yan Ƙasar Burkina Faso’’’

Wikimédiens du Burkina Faso
User Group

Burkina Faso
Location Burkina Faso
Country codeBFA
Approval date17 octobre 2023
Official language(s)Français

‘’’Ƙungiyar Editocin Wikimidiya ‘yan Ƙasar Burkina Faso’’’ ƙungiyace ta editoci masu bada gudummawa ga Gidauniyar Wikimidiya ta ‘yan asalin ƙasar Burkina Faso. Manufar wannan ƙungiya shine bunƙasawa da kuma inganta shafukan Gidauniyar Wikimidiya a cikin ƙasar Burkina Faso. Tana mayar da hankali wajen ƙarfafawa mutane a wajen tattarawa, tacewa, yaɗawa da kuma watsa bayanai, ilimi, al’adu da kuma tarihin ƙasar Burkina Faso a kyauta.

Maƙasudi

  • Bunƙasa sha’anin Gidauniyar Wikimidiya a cikin ƙasar Burkina Faso
  • Wayar da hankali akan muhimmacin yaɗuwar ilimi
  • Hora matasa wajen samar da bayanai na gida
  • Wayar da kan al’ummar Burkinabe akan damammaki na Gidauniyar Wikimidiya da suka shafi horarwa, ayyukan project da kuma tarukan ƙarawa juna sani.
  • Mettre en place une équipe de contributeurs-Développeurs pour développer des gadgets et solutions autour des projets Wikimédia
  • Faire connaitre et enseigner Wikipédia et ses projets frères auprès des écoles et universités burkinabè.
  • Shirya taro inda masu bada gudummawa zasu sanya bayanai kamar irinsu WikiGap,Art+Feminism, WikiLoves Women, WikiEarth, Tafiye-tafiye na daukan hotuna, da dai sauransu.
  • Collaborer avec les musées, les bibliothèques, et d'autres institutions publiques ou privées pour faire valoir le riche patrimoine culturel et historique du Burkina Faso sur les projets Wikimédias

Sakamakon da ake tsammani

  • Gina gagarumar al’umma da zasu riƙa bayar da gudummawa na sa kai wajen tattarawa da kuma yaɗa bayanai kyauta a shafukan Wikimidiya.
  • Gina gagarumar al’umma da zasu riƙa bayar da gudummawa na sa kai wajen yaɗa hotuna na gida a shafukan Wikimedia Commons
  • Bunƙasa shafukan Wikimidiya da bayanai na kyauta baki ɗaya da kuma ƙara goyon bayan amfani da shafukan Wikimidiya a mataka ilimi (firamare, sakandare, da makarantu na gaba)
  • Shirya manyan taro, tarukan ƙarawa juna sani, ganawa, taron bita da dai sauransu

Waɗanda suka ƙirƙire ta

Vous êtes encouragé à vous inscrire et à devenir membre des Wikimédiens du Burkina Faso en ajoutant votre nom d'utilisateur à la liste ci-dessous. Vous pouvez également nous écrire à l'adresse suivante beckyelsie yahoo fr.

  1. MossiMousso
  2. EKokou
  3. Séba79
  4. Tidjanehema
  5. Daoudaouedr
  6. Ghislaine Yennega
  7. Aimelevrai
  8. Cheik Abdoul Kader RABO
  9. KONATEYaya226
  10. MrDigital bf
  11. Gwladys R Zoungrana
  12. JC-MOYENGA
  13. Chiefsidwaya
  14. Eusebio 20
  15. IdealCom
  16. Kouma Tigui
  17. Yendifa


Tarukan da suka gabata

  • WikiGap2023

Taro masu zuwa

  • Fasaha da Kungiyar mata
  • WikiFespaco
  • WikiSotigui
  • WikiSNC

Shirya ayyuka


  • Gasar Editathon
  • Atelaya

Sadarwa

Images