Barka Mallam Sadeeqzaria, nagode da tuntuba ta. A halin yanzu Wikipedia a sashen hausa muna shirin fara wani shiri na wayar da kai tare da ilimantarwa ga jama'a a shafukan sada zumunta kan yadda ake kome da kome a shafin wikipedia. Saboda haka kaima muna gaiyatarka, yadda zakayi kawai shine, ka nemi "Hausa Wikimedians" a facebook ko ka tuntubeni ta facebook din akan "Abubakar A Gwanki" domin karin bayani. muna tare ne da wasu yaran gidana Zage zagi a kan wannan aikin. Nagode Abubakar A Gwanki (talk) 05:56, 16 August 2020 (UTC)