BABANHAIDAR
Joined 27 April 2022
MUHIMMIYAR SANARWA.
Muna sanarwa da jama'a dalibai, malamai da sauran jama'ar arewacin Najeriya cewa, za mu shirya wani gagarumin taro, wanda zai kulla kawance karkashin Wikimedia a tsakanin kasar Nijar da Najeriya, wanda kuma zai buda hanyar bincike da wallafa kan abin da ya shafi al'adun wadannan kasashe.