Sunana Aminu Badamasi Namadi an haife ni a garin Mahuta dake ƙaramar Hukumar Dandume a jihar Katsina.

Nayi karatun firamare da Secondary a garin Mahuta, nayi karatun digiri a Jami'ar BUK dake Kano.