Dokokin Tsarin Halayya/Kwamitin Tsare-tsare/Zabe/2024/Sanarwa -sakamako

Sanar da Kwamitin Gudanar da Halin Duniya na farko

Kuna iya samun wannan saƙon an fassara zuwa ƙarin wasu yaruka akan Meta-wiki. Please help translate to your language

Barka,

Alkalan zaben sun gama bitar kuri’un. Muna bibiyar sakamakon zaben Kwamitin Tsare-tsare don Dokokin Tsarin Halayya (U4C) na farko.

Muna farin cikin sanar da mutane masu zuwa a matsayin membobin yanki na U4C, waɗanda za su cika wa'adin shekaru biyu:

  • Arewacin Amurka (Tarayyar Amurka da Kanada)
    • [username]
  • Arewaci da Yammacin Turai
    • [username]
  • Latin Amurka da Karibiyan
    • [username]
  • Tsakiyar Turai da Gabashin Turai (CEE)
    • [username]
  • Kasashen Saharar Afirka
    • [username]
  • Gabas ta Tsakiya da Arewacin Afirka
    • [username]
  • Gabas, Kudu maso gabas ta Asiya, da Fasific
    • [username]
  • Asiya ta Kudu
    • [username]

An zabi mutane masu zuwa don zama manyan mambobi na U4C, suna cika wa'adin shekara guda:

  • [username]
  • [username]
  • [username]
  • [username]
  • [username]
  • [username]
  • [username]
  • [username]

Godiya ga duk wanda ya shiga cikin wannan tsari da kuma godiya sosai ga 'yan takara don jagorancinku da sadaukarwa ga ƙungiyar Wikimedia da al'umma.

Nan da makonni kadan masu zuwa, kwamitin U4C zasu fara kaddamar da taro da shirye-shiye na shakarun 2024-2025 a wajen tabbatar da kaddamarwa da bita akan UCoC da Hanyoyin Tursasa su. Bibiyi aikinsu a Meta-wiki

A madadin Kungiyar Ayyukan UCoC,