Labaran Fasaha na kowane mako na takaita labarai da zasu taimaka maku kula da sauye-sauyen softwares da zasu taimake ku da sauran abokan ku a Wikimedia. Subscribe, taimaka da kuma bada sharhi.
Bisani | 2021, mako 08 (Litinin 22 Faburairu 2021) | Na gaba |
Na kwanan nan Labaran fasaha daga ƙungiyar fasaha ta Wikimedia. Hakuri ku gaya wa wasu akan waɗannan gyare-gyaren. Ba duka gyare-gyaren bane zasu shafe ku. Wasu fassarorin na nan an samar.
Sauyin yanzu
- Magyari na zahiri daga yanzu zai fara amfani da BincikenMedia Dan nemo hotuna. Zaku iya binciken hotuna daga Commons ta Magyari na zahiri idan kuna son nuna bayanai. Wannan dan ya taimaki editoci ne samo hotuna masu kyau. [1]
- manunin syntax yanzu yana aiki tare da wasu harsunan: Futhark, Graphviz/DOT, CDDL da AMDGPU. [2]
Matsaloli
- Gyaran timeline na iya share dukkanin dake daga ita. Kuma haka saboda wani bug me kuma an gyara shi. Zaka iya son yin gyaran timeline kuma ɗan ya nuna da kyau. [3]
Sauye-sauyen da zasu biyo a makon nan
- Sabon tsarin na MediaWiki zai kasance a wikis dan gwaji da MediaWiki.org daga 23 Faburairu. Zai kuma kasance a Wikis ɗin da ba na Wikipedia ba da wasu Wikipediyoyi daga ranar 24 Faburairu. Zai kuma kasance a kowane wikis daga 25 Faburairu (calendar).
Sauyin gaba
- Akwai ƙungiyar ma'aikata na developers da ma'aikata dake aiki a Wikimedia wikis tare da Rust programming language. Zaku iya shiga ko gaya wa wasu or wanda ke son zamar da wiki ɗinka da kyau anan gaba.
Tech news shiryawa daga Marubutan labarun fasaha da haɗawa daga bot • Taimaka • Fassara • Neman taimako • Bayar da fahimtarku • Subscribe or unsubscribe.