This page is a translated version of the page Wiki for Minorities and the translation is 67% complete.
Shirye-shiryen Wiki ga Tsiraru (WfMin)

'Wiki na 'yan tsiraru (WfMin) wani shiri ne da ya taso a cikin tsarin hadin gwiwa don kare hakkin al'adu, adanawa da yada maganganun abubuwan da ake gani da Wanda ba a gani al'adun gado na tsirarun al'adu sun kasu zuwa manyan kashi uku Kungiyoyin tsiraru: na kasa ko kabilanci, tsirarun addini da salon jinsi ( LGBT), mutane masu nakasu da sauransu. Wadannan tsirarun sun hada da Hakkin harshe kuma yana iya zama yan tsiraru na asali da kuma tsiraru masu kaura. Da farko an sanya wa shirin suna "Wiki na son Tsiraru", amma ta hanyar yarjejeniya tsakanin ma goya bayan shirin na farko, an yanke shawarar a ranar 20 ga Oktoba, 2023 zuwa "Wiki don Tsiraru", yana ba da ma'ana mai fa'ida ga wannan aikin hadin gwiwa.

Tambarin WfMin

Hanya

A tarihance dakuma a wasu wurare da lokuta, tsiraru sun sha wahala, saboda dalilai daban-daban, tsanantawa , mayar da saniyar ware, da kuma rashin ganuwa ta kungiyoyin da suka tattara ikon siyasa da tattalin arziki Wadannan sun hada da tauye ‘yancin fadin albarkacin baki da bauta na tsiraru, haramcin cewa ‘yan tsiraru baza su yi wasu al’adunsu cikin ‘yanci wadanda bashi da wata illa ga sauran mazauna kasa ko yanki, yin wariya. da kisan kiyashi inda aka kashe dukkanin wasu kungiyoyi kuma aka shafe su, kawai saboda yadda suke.

Kungiyoyi daban-daban na duniya suna aiki kan wadannan batutuwa, kamar UNESCO, kungiyar da ta kafa Sanarwar Duniya kan Bambance-bambancen Al'adu, da dai sauransu. da Majalisar Dinkin Duniya, wanda ya ayyana ranar 21 ga Mayu a matsayin " Ranar Duniya don bambancin al'adu don tattaunawa da ci gaba", daga cikin sauran shirye-shiryen; haka kuma Majalisar Kare Hakkokin Dan Adam ta Majalisar Dinkin Duniya, wacce ta kafa specific activities to work with minorities.

Daga tafiyar Wiki za mu iya ba da gudummawa ta hanyoyi daban-daban don cimma manufofinmu, samun karin daidaito da hadin kai wadanda suka yarda da bambancin al'adu a matsayin wani abu mai wadatar wa. Don irin wannan aikin, ra'ayoyi irin su hadin kai na zamantakewa, bambance-bambance, hakuri da tattaunawa tsakanin al'adu dole ne su zama ka'idodi na asali.

Za mu iya raba ayyukanmu zuwa kashi uku:

  • Mai amfani zai yi ziyara zuwa kungiyoyi wadanda ke yada da kuma adana batutuwa game da tsiraru kuma suna goyon bayan ilimi kyauta, misali wasu cibiyoyi GLAM;
  • Edit-a-thons da kuma Hackathons don inganta abubuwa game da tsiraru a cikin Wiki daban-daban.
  • Gasar hoto na kasa da kasa, da kuma tsara ayyuka tare da kungiyoyin masu amfani da shiyoyi masu sha'awar shiga dauka da loda hotuna da abubuwan multimedia a cikin mahallin su game da tsiraru, kamar yawon daukar hoto

Idan kana da wasu tambayoyi ko karin dogon sharhi, da fatan za a sake wajen barin ra'ayi akan shafin tattaunawa. Muna gayyatar ku don shiga wannan aikin!

Me yasa ake shiga WfMin?

  • Ayyuka ne da aka tsara a mataki a duniya baki daya daya kunshi harkoki ma bambamta daya dace da kowace nahiya da kasa azahirce da Kuma dazai dace da kowani rukuni. A wasu kalamai, maraba da bada gudumawar ka ga karamin sashi, gami da yanki ko duniya bada banbanciba.
  • Halin ayyukan da aka ambata a cikin ayyukan Wikimedia daban-daban yana bawa mai amfani damar yin aiki a yankin da suke sha'awa, bisa ga damar su da kuma sarrafa lokacin su. Masu amfani na iya shiga aiki ɗaya ko fiye ba tare da iyakancewa ba ko kuma gabatar da sabon. Ayyuka za a iya gudanar da su ta hanyar mai amfani ɗaya ko fiye, ba tare da tara masu amfani da yawa don yin hakan ba. Motsi da juriya sune mabuɗin kuma ba sa son harshen wuta ya fita don neman ilimi kyauta.
  • The topics are relevant to what we consider urgent in working with minorities and one relevant thing is that many of them intersect with each other and give users the freedom to choose their own topics to work on without leaving our framework and scope.

Rukunin Aiki

Ƙungiyoyin aiki yunƙuri ne da masu amfani waɗanda suke membobin aikin suka ƙirƙira, waɗanda aka tsara a cikin batutuwanmu da muke aiki akai. Kowane mai amfani yana da 'yanci don shiga kowane ɗayan ƙungiyoyin aiki, ba tare da iyakancewa ba. Kowa na iya ƙirƙirar ƙungiyar aiki da sabbin ra'ayoyi, ƙirƙira da sha'awar duk masu amfani koyaushe ana maraba da su. Kungiyoyin aiki na yanzu sune kamar haka:

Gallery

WfMin in the press

Talafawa

If you are an individual user who supports the project, please sign below in "Solo Support and Comments". If you are the representative of a group affiliated with the wiki movement, please sign in User Groups Supports and Comments:


Solo Supports and Comments

  1.   Support Igallards7 (talk) 00:50, 10 October 2023 (UTC)[reply]
  2.   Support This is a very good initiative. As a Greek Wikimedian, I believe the project can help us to make the underrepresented communities better represented. It is a very good concept which I fully endorse, as it has a very important target: to increase the presence of minorities and make Wikipedia a further better and more inclusive place, while producing positive feedback towards minorities in the general society through the new content and activism the project can usher.NikosLikomitros (talk) 21:54, 12 October 2023 (UTC)[reply]
  3.   Support The value of cultural diversity and how the wiki movement can be instrumental in fostering more inclusive societies. The outlined activities demonstrate a well-thought-out plan to actualize the initiative's objectives. Great job on highlighting such a critical and timely topic! Wilfredor (talk) 21:34, 14 October 2023 (UTC)[reply]
  4.   Support BIDROHI Hello.. 13:53, 15 October 2023 (UTC)[reply]
  5.   Support This project help us to learn and understand different perspectives from people especially those minorities and will be bring good impact to the societies.Diamantino Soares (talk) 21:36, 17 October 2023 (UTC)[reply]
  6.   Support I will support this project, Because I support the importance of collaborative work to protect cultural rights, preserve and disseminate expressions of the tangible and intangible cultural heritage of cultural minorities.Rotana Nawwaf Al Hasanat (talk) 19:38, 17 October 2023 (UTC)[reply]
  7.   Strong support Wiki for minorities is a project that will help document minority groups, languages, individuals and entities. This project through it’s outlined activities will help to promote equality and inclusion among these set of individuals and I am glad to be a part of it.Ugwulebo (talk) 19:26, 18 October 2023 (UTC)[reply]
  8.   Strong support This is a project that will encourage editors to investigate, compose, and publish media files that emphasize these minority groups' history, culture, accomplishments, and struggles. This encourages tolerance and advances cross-cultural understanding in addition to contributing to a more thorough and varied portrayal of human knowledge.Oby Ezeilo (talk) 11:04, 19 October 2023 (UTC)[reply]
  9.   Support for sure it's a great initiative as Rwandan it will bring a platform for our cultural Heritage, history, diaspora, refugees and Migrants, and it will be a big work for our Rwandan editors. Annick green (talk)
  10.   Strong support This project promises to be an exciting initiative! Atibrarian (talk) 22:29, 19 October 2023 (UTC)[reply]
  11.   Strong support Waiting to join!--TaronjaSatsuma (talk) 11:21, 20 October 2023 (UTC)[reply]
  12.   Strong support interesting and an excellent initiative KuldeepBurjBhalaike (Talk) 12:56, 20 October 2023 (UTC)[reply]
  13.   Support --Txolo (talk) 17:45, 20 October 2023 (UTC)[reply]
  14.   Support -- Summer Kamal
  15.   Strong support
  16.   Strong support This is a great initiative which needs to be carried out to enable visibility of the affected cause. I strongly support and am ready to volunteer to accomplish the goal of this initiative... Senator Choko (talk) 19:38, 20 October 2023 (UTC)Senator Choko[reply]
  17.   Strong support As a Venezuelan immigrant with Afro-descendant roots in another South American country, it is essential for me to be part of this project that represents me 100%. A fantastic initiative against hate, discrimination and racism.Cesar.cch (talk) 20:18, 20 October 2023 (UTC)[reply]
  18.   Support This a good initiatives as it will focus on knowledge and communities that privileges have left out which is a greater way to make knowledge diverse and visible. I strongly support this. Akwugo (talk) 20:29, 20 October 2023 (UTC)[reply]
  19.   Strong support This is a positive initiative to give voice to the voiceless in the whole wide world. Onwuka Glory (talk) 20:55, 20 October 2023 (UTC)[reply]
  20.   Strong support, The project "Wiki for Minorities" aims to support the documentation of minority groups, languages, people, and entities. Through the activities it has detailed, this project will aid in fostering inclusion and equality among this group of people, and I am happy to be a part of it.SIR SUCCESS (NAA JAHINFO) (talk) 22:34, 20 October 2023 (UTC)[reply]
  21.   Strong support This is a very good initiative which will help the Wikimedia Movement. I strongly support and am ready to volunteer to accomplish the goal of this initiativesKalakpagh (talk) 05:36, 23 October 2023 (UTC)[reply]
  22.   Strong support Je trouve cette initiative innovante et très intéressante et j'y apporte mon approbation ainsi que mon soutien.--Aristidek5maya (talk) 10:19, 23 October 2023 (UTC)[reply]
  23.   Strong support Willing and ready to secure a space for the underrepresented groups and cultures in the world of free and open knowledge. Liaison with underrepresented groups to aid in documenting elements will be a great way to achieve such goals. I am strongly in support of this! Lebron jay (talk)Lebron jay
  24. I strongly support this excellent initiative projectSadammuhammad11234 (talk) 21:20, 23 October 2023 (UTC)[reply]
  25.   Strong support this project will represent the underrepresented groups especially open to free knowledge. ennydavids(ennydavids)
  26.   Support I support this project, Because this project will promote our cultural heritage and is an Excellent initiativeAliyu Isa Fatima (talk) 21:41, 23 October 2023 (UTC)[reply]
  27.   Support I am here to express my wholehearted endorsement of the incredible work being done by Wiki for Minorities. As an advocate for diversity and inclusivity, I am deeply inspired by your mission to promote the representation of underrepresented communities and cultures on Wikis. A Sulaiman Z (talk) 21:56, 23 October 2023 (UTC)[reply]
  28.   Support I really support this mission, and it will help those who have no understanding about others culture, tradition. Bringing such to the communities will remove a lot of negative thoughts in people mind.Aleeyuadam123 (talk) 22:44, 23 October 2023 (UTC)[reply]
  29. I   Support this initiative ,the minority in every community were been deprived to their rights.hope to dedicate myself to see justice is served to humanity. — The preceding unsigned comment was added by Hamza DK (talk)
  30.   Support per my view of the initiatives of Wiki for Minorities, it a great movement to align with as a wikimedian; for the fact the it tries to voice out for the minority groups in society. That's a great initiative. However, where I only won't support is the LGBT. Ibn Dagara (talk) 10:42, 25 October 2023 (UTC)[reply]
  31.   Strong support, The project "Wiki for Minorities" aims to support the documentation of minority groups, languages, people, and entities. Through the activities it has detailed, this project will aid in fostering inclusion and equality among this group of people, and I am happy to be a part of it.Sir Wisdom (talk) 14:34, 25 October 2023 (UTC)[reply]
  32.   Strong support for this wiki for minorites. It's a very good iniative that will help the minorities share there stories. Inyor4mr (talk) 14:12, 28 October 2023 (UTC)[reply]
  33.   Strong support for "Wiki for Minorities (WfMin)" because it fosters all inclusion, this project advocates for the rights and preservation of cultural heritage of various minority groups—ethnic, religious, sexual, linguistic, and Aboriginal.This project will combat historical persecutions and invisibility faced by minoritie. It also focuses on creating equitable, inclusive societies through user visits, edit-a-thons, and an international photo contest, enriching content about minorities on various wikis. Lastly, it promotes diversity, social integration, and intercultural dialogue, fostering a more tolerant and accepting global community.Achukwu Onyinye Jane (talk) 11:23, 28 October 2023 (UTC)[reply]
  34.   Strong support Tera language is one of the minority languages in Northern Nigeria. I think that this movement would help our voices and cultural heritage become more widely known by using this wiki for minorities.YusufuAM (talk) 18:32, 30 October 2023 (UTC)[reply]
  35.   Strong support, after careful consideration, I discover that the project "Wiki for Minority" holds significant importance for providing contents of underrepresented communities. The project aligns with the overarching goals of the Wikimedia Foundation. Therefore, I strongly support this project. Yahuzaishat (talk) 13:12, 1 November 2023 (UTC)[reply]
  36.   Strong support After careful consideration I really support and endorse this project am very ready to contribute to the best of my ability, looking at the current. Situation of some tribes, culture and language in Nigeria that are not on Wikimedia, this project will play a pivotal role in filling those gab.Fulani215 (talk) 14:48, 1 November 2023 (UTC)[reply]
  37.   Strong support, The project "Wiki for Minorities" aims to support the documentation of minority groups, languages,Tribes, people, and entities. Through the activities it has detailed, this project will aid in fostering inclusion and equality among this group of people, and I am happy to be a part of it.Bembety (talk) 13:30, 01 November 2023 (UTC)[reply]
  38.   Strong support, I fully support the Wiki for Minorities initiative and its mission to protect and promote the cultural rights and heritage of various minority groups. It's crucial to preserve and share the diverse expressions of these communities. Count me in as an individual supporter! Jahibia (talk) 22:55, 2 November 2023 (UTC)[reply]
  39.   Strong support, any project designed to enhance the representation of minority topics on the Wikimedia project has my strong support. This initiative is particularly significant for Nigeria as it has the potential to promote its unique diversity and inclusivity, which are crucial values for a thriving and harmonious society. By providing accurate and comprehensive information on the experiences and struggles of minorities, this project will raise awareness and challenge the stereotypes and biases that often marginalize these communities and will serve as a platform for minorities to share their stories and perspectives, which will enrich our understanding of Nigeria's cultural and social landscape. Overall, investing in this project is a positive step towards building a more equitable and just society on the internet and the Wikimedia projects. Kaizenify (talk) 16:18, 14 November 2023 (UTC)[reply]
  40.   Strong support I am fully in support of this initiative/project "wiki for minorities" because with this there will be high share of culture heritage, rights of various minorities. It's really going to bridge the gap faced.Mercyjamb123 (talk) 05:55, 16 November 2023 (UTC)[reply]
  41.   Strong support Inyor4mr (talk) 20:15, 22 November 2023 (UTC)[reply]
  42.   Strong support The Wiki Minorities topic within the Wikimedia project holds promising implications for writers and daily activities. It stands as the most impactful project across Wikimedia's sister programs. Bembety (talk) 20:15, 22 November 2023 (UTC)[reply]
  43.   Strong support Wiki Monitoring has influenced the thought processes of individuals, guiding them on how to think critically and apply that thinking to write content that benefits a wide audience.Hafs2233 (talk)
  44. Annick green (talk) 14:00, 13 December 2023 (UTC)[reply]
  45.   Strong support - this seems like a quite interesting initiative. I was individually working on mentioned topics quite extensively over the years on English and ex-Yugoslav Wikipedias as well as on Wikimedia so if I can help in some way I will gladly share my experiences.--MirkoS18 (talk) 00:35, 15 January 2024 (UTC)[reply]
  46.   Strong support This is very interesting. I strongly support Semmy1960 (talk) 06:15, 25 January 2024 (UTC)[reply]
  47. Adamu ab (talk) 19:38, 26 January 2024 (UTC)I strongly sport[reply]
  48.   Strong support Nice initiative for the minorities and a helping hand most especially for the languages in the incubator am working on Central Kanuri Wikipedia in incubator hope this project will help in getting our own site soon MohammedBama123 (talk) 19:54, 26 January 2024 (UTC)[reply]
  49.   Support I support this initiative because I find it very interesting and would like to be a part of it. Cestsalam (talk)
  50.   Strong support. JOAN ~ (Questions?) 21:14, 13 March 2024 (UTC)[reply]
  51.   Strong support Defending linguistic diversity and developing tools for the linguistic appropriation of our territories. Duityors (talk) 21:32, 01 April 2024 (UTC)[reply]

User Groups Supports and Comments:

  1.   Strong support The project "Wiki for Minorities" aims to support the documentation of minority groups, languages, people, and entities. Through the activities it has detailed, this project will aid in fostering inclusion and equality among this group of people. As a Wikimedia Community Kilimanjaro we will be happy to be part of this project. I strongly support this. I'll try my best to provide as many content as possible.
  2.   Strong support - This seems to be one of the projects aimed at promoting the minoritized groups using the Wikimedia platform as a tool. For this, I strongly support this project on behalf of the Tyap Wikimedians User Group. Kambai Akau (talk) 13:40, 4 No{vember 2023 (UTC)
  3.   Strong support - On behalf of Wikipedia Hausa and entire Katsina Wikimedians user group, I strongly aupport this program which aimed at promoting the traditions, languages, religions and culture, through amazing activities stated. Dev Ammar (talk) 21:11, 18 November 2023 (UTC)[reply]
  4.   Strong support on behalf of WikiFact-Checkers, strongly support this initiative. We as a media group are working to bridge the content gap in the media space and improve on the notability of content in areas like ethnic minorities which are yet to be written about.
  5.   Strong support Its a project that we really fit in, being in the digital Minority. Wiki For Senior Citizens Network--Oby Ezeilo (talk) 10:18, 10 February 2024 (UTC)[reply]
  6.   Strong support Wiki for Minorities encompasses the vision of PhilWiki Community. Speakers of indigenous minority languages in the Philippines are declining due to systemic marginalization. We aim to promote and increase the daily use of Philippine languages and deploy Wikipedia as a resource and medium for the dissemination of open knowledge and learning through their languages. By giving these regional languages an internationally recognized and prestigious platform for their users, PhilWiki Community hopes to raise their profiles and remove any stigma attached to speaking and using them. --Maffeth.opiana (talk) 15:23, 10 February 2024 (UTC)[reply]

See also