Zaɓukan Gidauniyar Wikimedia/2022/Sanarwa/Imel ɗin mai kaɗa ƙuri'a na Kwamiti

This page is a translated version of the page Wikimedia Foundation elections/2022/Announcement/Board voter email and the translation is 100% complete.

Kaɗa ƙuri'ar ku a zaɓen Kwamitin Amintattun Gidauniyar Wikimedia na 2022

Barka $USERNAME,

Mun tuntuɓe ku ne saboda ku na cikin waɗanda suka cancanta su kaɗan ƙuri'a a Zaɓukan Kwamitin Amintattu na Gidauniyar Wikimedia na 2022, wanda aka fara yanzu.

Gidauniyar Wikimedia suke gudanar da manhajoji kamar su $ACTIVEPROJECT a ƙarƙashin jagorancin Kwamitin Amintattu. Kwamitin shi ke da babban ikon zartaswa ga Gidauniyar Wikimedia. Samu ƙarin ilimi sosai dangane da Kwamitin Amintattu.

A wannan shekara akwai kujeru biyu da za'a zaɓa daga kuri'un al'ummar editoci. Ƴan'takara shida daga ko'ina na duniya sune suke neman kujerun biyu. Samu ƙarin bayani game da Ƴan takaran Kwamitin Amintattu na 2022.

Wannan yasa kai da sauran wasu daga sassa duniya fiye da mutum 67,000 na wasu mambobin al'ummun Wikimedia aka neme ku da ku kaɗai ƙuri'a. An fara zaɓen daga 00:00 UTC Augusta 23 kuma za'a gama a 23:59 UTC Satumba 6. Dan kaɗa ƙuri'a, je ka [$SERVER/wiki/Special:SecurePoll/vote/Wikimedia_Foundation_Board_Elections_2022 SecurePoll on $ACTIVEPROJECT].

Karanta ƙarin bayani akan wannan zaɓen.


Sa-hannun,

Tsarin Gudanarwa da Shugabanci Wannan saƙon an aika shi ne a madadin Kwamitin Zaɓe


Wannan imel ɗin an aiko maka shi ne saboda kayi rijista da imel ɗinka da Wikimedia Foundation. Domin ku cire kanku daga karɓar saƙonnin yin zaɓe nan gaba, sai ku sanya sunan ku na ma'aikaci a jerin Wikimedia No Mail.

Plain text version

Barka $USERNAME,

Mun tuntuɓe ku ne saboda ku na cikin waɗanda suka cancanta su kaɗan ƙuri'a a Zaɓukan Kwamitin Amintattu na Gidauniyar Wikimedia na 2022, wanda aka fara yanzu.

Gidauniyar Wikimedia suke gudanar da manhajoji kamar su $activeproject a ƙarƙashin jagorancin Kwamitin Amintattu. Kwamitin shi ke da babban ikon zartarwa ga Gidauniyar Wikimedia. Samu ƙarin ilimi sosai dangane da Kwamitin Amintattu: <https://meta.wikimedia.org/wiki/Special:MyLanguage/Wikimedia_Foundation_Board_of_Trustees/Overview>

A wannan shekara akwai kujeru biyu da za'a zaɓa daga kuri'un al'ummar editoci. Ƴan'takara shida daga ko'ina na duniya sune suke neman kujerun biyu. Samu ƙarin bayani game da Ƴan takaran Kwamitin Amintattu na 2022 <https://meta.wikimedia.org/wiki/Special:MyLanguage/Wikimedia_Foundation_elections/2022/Candidates>

Wannan yasa kai da sauran wasu daga ko'ina na duniya fiye da 67,000 na wasu mambobin al'ummun Wikimedia aka neme ku da ku kaɗai ƙuri'a. An fara zaɓen daga 00:00 UTC Augusta 23 kuma za'a gama a 23:59 UTC Satumba 6. Dan kaɗa ƙuri'a, je ka SecurePoll a $ACTIVEPROJECT <$SERVER/wiki/Special:SecurePoll/vote/Wikimedia_Foundation_Board_Elections_2022>

Karanta ƙarin bayani akan wannan zaɓen: <https://meta.wikimedia.org/wiki/Special:MyLanguage/Wikimedia_Foundation_elections/2022>

Sa-hannun,

Tsarin Gudanarwa da Shugabanci
Wannan saƙon an aika shi ne a madadin Kwamitin Zaɓe

Wannan imel ɗin an aiko maka shi ne saboda kayi rijista da imel ɗinka da Wikimedia Foundation. Domin ku cire kanku daga karɓar saƙonnin yin zaɓe nan gaba, sai ku sanya sunan ku na ma'aikaci a jerin Wikimedia No Mail
<https://meta.wikimedia.org/wiki/Wikimedia_nomail_list>.