Zaɓen Gidauniyar Wikimedia/2021/2021-09-07/2021 Sakamakon Zaɓe/Taƙaitacce

This page is a translated version of the page Wikimedia Foundation elections/2021/2021-09-07/2021 Election Results/Short and the translation is 100% complete.

The election ended 31 Agusta 2021. No more votes will be accepted.
The results were announced on 7 Satumba 2021. Please consider submitting any feedback regarding the 2021 election on the elections' post analysis page.

Wikimedia-logo black.svg
2021 Board Elections
Main Page
Candidates
Voting information
Single Transferable Vote
Results
Discussions
FAQ
Questions
Organization
Translation
Documentation
Wannan akwatin: Duba · Tattaunawa · Sauyi

Sakamako na waɗanda suka fi rinjaye a Zaɓen Kwamitin Amintattu na Wikimedia Foundation!

Godiya ta musamman ga duk wanda suka kada kuri'unsu a zaɓen Majalisan Amintattu na 2021. Kwamitin Zaɓe sun duba ƙuri'un Zaɓen Kwamitin Amintattun Wikimedia Foundation na 2021, wanda aka shirya dan a zabar amintattu huɗu. Adadin mutum 6,873 daga manhajoji 214 suka kaɗa ƙuri'unsu. Waɗannan 'ƴan takara huɗu sun sami mafi rinjayen goyon baya na kuri'u:

  1. Rosie Stephenson-Goodknight
  2. Victoria Doronina
  3. Dariusz Jemielniak
  4. Lorenzo Losa

Duk da cewa an jera waɗannan 'ƴan takara a matakai na zaɓin al'umma, har yanzu ba'a tabbatar da su ba a matsayin Amintattu. Har yanzu suna buƙatar yin nasara a binciken asali da za'a yi masu sannan kuma sun cimma ƙaidojin cancanta da aka gindaya a dokokin na shari'a, Kwamitin sun sanya lokacin da za'a kaddamar da sababbin zababbun amintattun a ƙarshen wannan watan.

Karanta cikakken sanarwar anan.