Wikimedia Foundation elections/2021/2021-09-01/2021 Voting Closes/ha

This page is a translated version of the page Wikimedia Foundation elections/2021/2021-09-01/2021 Voting Closes and the translation is 33% complete.
Outdated translations are marked like this.

Muna godiya da shigarku cikin wadanda suka yi Zaben 2021 na Kwamitin Amintattu na Gidauniyar Wikimedia! An rufe kada kuri'u a Augusta 31 dai-dai karfe 23:59. Bayanan da za'a fitar, wanda ya hada yan'takara hudu da akafi zaba, za'a sanar a dai-dai sanda Kwamitin Zabe suka kammala duba kuri'un. Sanarwar na sabbin zababbun amintattu za'a yi daga baya, a duk sanda yan'takarar da aka zaba aka tabbatar da su daga Kwamitin.

6946 mambobin al'umma daga 216 manhajojin na wiki sun kada kuri'u. Wannan yasa aka samu 10.2% na adadin wanda suka shiga zaben a duk duniya, 1.1 kashi maki fiye aka zaben Kwamiti dib na baya. A 2017, 5167 mutane daga 202 manhajojin wiki sunkada kuri'unsu. Cikakkun bayanai an tsara fitarwa acikin yan'kwanaki sanda za'a sanar da tabbatacciyar sakamakon zaben. Amma ayanzu, zaku iya duba bayanan da aka samar a lokacin zabe.

Bambance bambance muhimmin buri ne dake tare da wannan zaɓen. Saƙonni akan zaɓen Amintattu an fassara su zuwa harsuna 61. Wannan gangamin yayi matuƙa. Akwai 70 na al'ummu dake da masu kaɗan ƙuri'u da suka cancanci yin zaɓe a wannan zaɓe a karo na farko. Tare da taimakon ku, zaɓe mai zuwa na zaɓen Kwamitin Amintattu zai ma iya fin wannan.