Wiki Loves Women/SheSaid In Northern Nigeria 2022

#SheSaid a Arewacin Najeriya ta 2022 ta kasance wani gangami ne da yayi haɗaka da shirin #Wiki Loves Women na SheSaid 2022 da zai wayar da kan al'ummar mu wurin adanawa da rubuta zantukar da iyaye mata suka yi na hikima da fasaha ada da yanzu, musamman mata dake cikin al'umma waɗanda nasarorinsu ke ɓoye ba'a sani ba. Har wayau, an yi niyya ne don ƙara hasko hangen mata ta hanyar yin amfani da Wikiquote don bayyana nasarorin da suka samu da kuma gudunmawa daban-daban da suka bayar ga al'umma.

Game da shirin edit

Ƙara karanta ƙarin bayani akan gangamin #ShesSaid anan Wikiquote #SheSaid. Gasar zata fara daga ranar 1 ga watan Disamba 2022. Yi rajista a sashin mahalarta idan kuna sha'awar shiga. Za'a kuma sami horo akan yadda za'a iya bada gudunmawa a Wikiquote.

Masu shiryawa edit

Key mentors

local Team

Participants edit

Sign up as a participant here.

To add your name, edit this section and type '#____' below without quotes.

  1. Hafsat3639 (talk) 09:17, 19 December 2022 (UTC)[reply]
  2. Zahrah0 (talk) 10:01, 19 December 2022 (UTC)[reply]
  3. Queendimpee (talk) 19:48, 27 December 2022 (UTC)[reply]
  4. Asmarh0 (talk) 20:06, 27 December 2022 (UTC)[reply]
  5. FaaNak (talk) 06:31, 28 December 2022 (UTC)[reply]
  6. Jiddearh (talk) 08:01, 1 January 2023 (UTC)[reply]
  7. Nafee01 (talk) 10:24, 1 January 2023 (UTC)[reply]
  8. Maryam1166 (talk) 11:13, 1 January 2023 (UTC)[reply]
  9. Beelybenz (talk) 19:09, 1 January 2023 (UTC)[reply]
  10. BilkisuAnas (talk) 16:16, 3 January 2023 (UTC)[reply]
  11. Bashirfatima197 (talk) 16:37, 3 January 2023 (UTC)[reply]
  12. Bashirlaila (talk) 16:47, 3 January 2023 (UTC)[reply]
  13. BikisuAbdullahi (talk) 17:21, 3 January 2023 (UTC)[reply]
  14. MeenaAliyu (talk) 17:38, 3 January 2023 (UTC)[reply]
  15. SaadatuAliyu (talk) 18:05, 3 January 2023 (UTC)[reply]
  16. Nusaiba168 (talk) 23:27, 3 January 2023 (UTC)[reply]
  17. HalimahDatti (talk) 09:06, 13 January 2023 (UTC)[reply]
  18. AishaBashir (talk) 09:11, 13 January 2023 (UTC)[reply]
  19. ZainabUsman081499 (talk) 05:21, 14 January 2023 (UTC)[reply]
  20. Hafsat488 (talk) 05:29, 14 January 2023 (UTC)[reply]
  21. Habiba1996 (talk) 08:15, 14 January 2023 (UTC)[reply]