Haduwan Tsarawa na Yammacin Afirka 2020

This page is a translated version of the page West Africa Strategy Meetup 2020 and the translation is 94% complete.
Outdated translations are marked like this.

Haduwan Tsarawa na Yammacin Afirka ta kasance shiri ne da ta fuskanci kawo muryoyin Yammacin Afirka ga gamayyar tattaunawa akan Tafiyar Tsarawa asanda zai hada fahimtar yankin a yadda ya tattaru

Muhimman Bayanai

  • Kwanan wata: Oktoba 31, 2020
  • Wuri: Zoom
  • Vidiyo rekodin: Zoom
  • Bayanai: Bayanai
  • Adadin masu halarta: 92

Muradi

Haduwan Tsarawa na Wikimedia ya gudana ne dan cimma wadannan muradu:

  1. Karfafa shigowar alummu;
  2. Rubuta daftarin fasahohin da aka bijiro masu alaka da tsarawa na tafiyar
  3. Yada bayanai akan tafiyar tsarawan da aka bijiro zuwa ga alummu
  4. Gudanar da tattaunawar alummu

Masu halarta

  1. Abderamane Abakar Brahim
  2. Abdulfatai Mustapha 
  3. Abigail York
  4. Aboubacar Keita
  5. Adaora Obuezie
  6. Adebayo Fawaz Tairou
  7. Ahmat Mahamat Tahi
  8. Amanda Keton
  9. Antoni Mtavangu
  10. Aquila Ayo
  11. Ayokanmi Oyeyem
  12. Azibert Abdallah
  13. Bobby Shabangu
  14. Bukola James
  15. Candy Khohliwe
  16. Chima Asogwa
  17. Chinelo Okonkwo-Chukwunweike
  18. Chris Azorbli
  19. Constance Azogbonon
  20. Douglas Erunayo
  21. Dumisani Ndubane
  22. Ebuka Hero
  23. EGBUNIWE CYNTHIA
  24. Emmanuel Yeboah
  25. Enock Seth Nyamador
  26. Erina Mukuta 
  27. Espérance HOUNNOU
  28. Euphemia Uwandu
  29. Faith Mwanyolo 
  30. FAUZIYAH NIHINLOLAWA ADENEKAN 
  31. Felix Nartey
  32. Friday Udeji 
  33. Gbemisola Esho
  34. Geoffrey Kateregga
  35. Gilbert Ndihokubwayo
  36. Haruna Shu'aibu
  37. Hugues Coba
  38. Iddy John
  39. Isaac Olatunde
  40. James Bondze
  41. Jamima Antwi
  42. Janeen Uzzell
  43. Jemima Antwi
  44. Jesse Akrofi 
  45. John Obell
  46. Jonathan Oberko
  47. Joris Quarshie 
  48. Joy Agyepong
  49. Justice Okai-Allotey 
  50. Kaarel Vaidla
  51. Kamaluddeen Isa El-Kalash
  52. Katherine Maher
  53. Kayode Yussuf
  54. Leonard Kisuu
  55. Lisa Steitz-Gruwell
  56. Maxwell Beganim
  57. Mehrdad Pourzaki
  58. Mikaeel Sodiq
  59. Mo Ajala 
  60. Mohammed Alliyu
  61. Nadaine Samira Iddrisu
  62. Nebiyu Sultan
  63. Nerus KOLADE
  64. N'fana DIAKITE
  65. Ngozi Perpetua
  66. Nkem Osuigwe
  67. Noreen
  68. Obiageli Ezeilo
  69. Oboubé Blanchard DJOSSOU
  70. Oby Ezeilo
  71. Onyinye Onuoha
  72. Rachad Sanoussi
  73. Rajeeb Dutta
  74. Rebecca Adengbono
  75. Ruby D-Brown
  76. Ryan Merkley
  77. Sadik Shahadu
  78. Sam Oyeyele
  79. Sami Mlouhi
  80. Sandister Tei
  81. Selorm Ayikoe
  82. Selorm Danyo 
  83. Stella Agbley
  84. Stephen Dakyi
  85. Tochi Precious
  86. Uzoma Ozurumba
  87. Valentin Nasibu
  88. Wilson Oluoha
  89. Winnie Kabintie 
  90. Yamen Bousrih
  91. Yves Sefu Madika
  92. Zita Sage

Tsammaci na Sakamakon Haduwar

una tsammanin alummu daga Yammacin Afirka su hada haduwar su ta tsarawa akan tafiyar kafin shirin na haduwar ta gamayya ta fara wacce aka sanya farawa a Nuwamba 21st da 22nd, 2020. Bayan haduwowin nan na alummu, shugabannin alummu zasu zo gaba daya taré dan su tsara da hada wani Haduwar Tsarawa ta Tafiyar na Afirka kafin ko bayan gamayyar haduwar ta duniya.