2nd winner of WPWW

edit

barka da warhaka, ina mai farin cikin sanar da kai cewa kana cikin waɗanda su ka sami nasarar lashe gasar WPWW kuma na uku kazo don haka ka turamin account details dinka domin karbar prize dinka. Nagode! El-hussain14 (talk) 08:05, 27 December 2023 (UTC)Reply