Universal Code of Conduct/Revised enforcement guidelines/Announcement/Voting/Email 2/ha

Za a rufe kada kuri'a nan ba da jimawa ba kan Tsarukan Tirsasawa da aka bita don Gamayyar Tsarin Gudanarwa

Barka $USERNAME,

An rufe kada kuri'a kan Tsarukan Tirsasawar Gamayyar Tsarin Gudanarwa da aka bita a cikin kwanaki uku a 23.59 UTC akan Janairu 31, 2023.

Da fatan za a ziyarci shafin bayanin masu jefa kuri'a akan Meta-wiki don bayanin cancantar masu jefa kuri'a da cikakkun bayanai kan yadda ake zabe.

Ana samun ƙarin bayani kan ƙa'idodin tilastawa da tsarin kada kuri'a a cikin wannan sakon da ya gabata.

A madadin Kungiyar Ayyukan UCoC,

Wannan imel ɗin an aiko maka shi ne saboda kayi rijista da imel ɗinka da Wikimedia Foundation. Domin ku cire kanku daga karɓar saƙonnin yin zaɓe nan gaba, sai ku sanya sunan ku na ma'aikaci a jerin Wikimedia No Mail.

Plain text version

Barka $USERNAME,

An rufe kada kuri'a kan Tsarukan Tirsasawar Gamayyar Tsarin Gudanarwa da aka bita <https://meta.wikimedia.org/wiki/Special:MyLanguage/Universal_Code_of_Conduct/Revised_enforcement_guidelines> a cikin kwanaki uku a 23.59 UTC akan Janairu 31, 2023.

Da fatan za a ziyarci shafin bayanin masu jefa kuri'a akan Meta-wiki don bayanin cancantar masu jefa kuri'a da cikakkun bayanai kan yadda ake zabe. <https://meta.wikimedia.org/wiki/Special:MyLanguage/Universal_Code_of_Conduct/Revised_enforcement_guidelines/Voter_information>

Ana samun ƙarin bayani kan ƙa'idodin tilastawa da tsarin kada kuri'a a cikin wannan sakon da ya gabata <https://meta.wikimedia.org/wiki/Special:MyLanguage/Universal_Code_of_Conduct/Revised_enforcement_guidelines/Announcement/Voting_1>.

A madadin Kungiyar Ayyukan UCoC,

Wannan imel ɗin an tura maka shi ne saboda kayi rijista da imel ɗinka a Wikimedia Foundation. Domin cire kanku daga yin zaɓe nan gaba, sai ku sanya sunan ku na ma'aikaci a jerin Wikimedia No Mail List
<https://meta.wikimedia.org/wiki/Wikimedia_nomail_list>.