Gamayyar Tsarin Gudanarwa/Kwamitin Daidaitawa/Zabe/2024

This page is a translated version of the page Universal Code of Conduct/Coordinating Committee/Election/2024 and the translation is 64% complete.
Outdated translations are marked like this.
Universal Code of Conduct Coordinating Committee (U4C)

Wannan shafin yana rufe tsarin zabe na Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa a cikin 2024. An shirya wannan tsarin zabe tsakanin Maris-Mayu 2024.

Lokaci

5 Maris 2024 Sanarwar zaben U4C
5 Maris – 8 Afirilu 2024, End of Day, Anywhere on Earth[1] Kira ga 'yan takarar U4C
10 Afirilu 2024 – 24 Afirilu 2024 Tambayoyin al'umma ga 'yan takara
25 Afirilu 2024 – UTC Lokacin jefa kuri'a
10 Mayu 2024 Results announced

Kira ga 'yan takara

Kwamitin Daidaitawa ta Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) ƙungiya ce ta duniya da aka sadaukar don samar da adalci da daidaito aiwatarwa ta UCoC. Ana gayyatar membobin al'umma don ƙaddamar da aikace-aikacen su na U4C.

Kamar yadda aka tsara ta hanyar sashe na 2.1 na kundi ta U4C, kowane memba da ɗan takara dole ne:

  • Yi biyayya da UCoC.
  • Ku kasance aƙalla shekaru 18 kuma ku sanya hannu kan yarjejeniyar Sirri don bayanan da ba jama'a ba (NDA) tare da Gidauniyar Wikimedia da zarar an zabe su.
  • Ba a toshe su a kowane aikin Wikimedia ba kuma ba su da haramtacciyar aiki a cikin shekara guda da ta gabata. 'Yan takarar da aka katange na iya yin kira ga Kwamitin Zabe, wanda zai iya yin banbanci.
  • Bayyana wiki(s) na gida da yankin da suka fito a fili.
  • Gamuwa da duk wani buƙatun cancanta da aka ƙayyade yayin tsarin zabe.
  • Kasancewa memba mai rijista na akalla aikin Wiki guda ɗaya na akalla kwanaki 365 kuma ku sami mafi ƙarancin gyare-gyare 500 a ranar 5 ga Maris 2024 12:00 UTC.

Dangane da babi na 2 na kundi U4C, akwai kujeru 16 akan U4C: kujeru takwas na al'umma-a-manyan kujeru da kujeru takwas na yanki don tabbatar da U4C tana wakiltar bambancin motsi. Ba za a iya zaɓar fiye da membobi biyu na U4C daga wiki gida ɗaya ba.

Dangane da tsarin yankin na Gidauniyar Wikimedia, rabon yankin zai kasance kamar haka:

  • Arewacin Amurka (Tarayyar Amurka da Kanada)
  • Arewaci da Yammacin Turai
  • Latin Amurka da Karibiyan
  • Tsakiyar Turai da Gabashin Turai (CEE)
  • Kasashen Saharar Afirka
  • Gabas ta Tsakiya da Arewacin Afirka
  • Gabas, Kudu maso gabashin Asiya, da Fasific (ESEAP)
  • Kudancin Asiya

Duk da yake membobin U4C na tsawon shekaru biyu ne, a lokacin zaben farko, wakilan yanki za su cika wa'adin shekaru biyu kuma wakilan al'umma za su cika na shekara guda.

Tambayoyi ga 'yan takara

Masu jefa ƙuri'a na iya yin tambayoyi ga duk 'yan takara a Shafin tambayoyi. Ana buƙatar masu jefa ƙuri'a su buga tambayoyin da ba za su wuce 2 (biyu) ga kowane ɗan takara ba (a duka; watau duk tambayoyin da dan takara ke bukatar amsa ana kirga su), da kuma kiyaye su a takaice kuma masu dacewa kamar yadda zai yiwu. Ana tambayar 'yan takara su amsa a takaice kuma cikin sauki.

Dokokin yaƙin neman zaɓe

Ana tambayar 'yan takara su yi bita da kuma bi da dokokin yakin neman zabe a duk lokacin zaben.

Zabarwa

Da fatan za a ziyarci Shafin 'yan takara don zaɓar kanku don U4C

Zabe

Cancantar zaɓe

Da fatan za a sake nazarin Sharuɗɗan cancantar masu jefa ƙuri'a don gano ko kun cancanci yin zabe.

Za'a iya amfani da kayan aikin AccountEligibility don tabbatar da cancantar jefa kuri'a na edita da sauri.

Idan ka cancanta ka jefa kuri'a:

  1. Karanta bayanan 'yan takara.
  2. Yanke shawarar wani ɗan-takara zaka goya baya.
  3. Ku je shafin zabe na SecurePoll.
  4. Bi dokokin gudanarwa da yake wancan shafin.

Voting process

  • Voting is conducted by secret ballot, with voters leaving support, oppose and neutral votes for each candidate.
  • Voters are able to vote for candidates from all regions.
  • Neutral votes will not count.
  • Voter eligibility will be decided by the Elections Committee.
  • The candidate must have 60% or higher of votes as calculated by support/(support + oppose). After this qualification:
    • For each candidate the number of opposes will be subtracted from the number of supporters. The candidates with the highest difference will be elected to each seat.
    • If two candidates have the same difference then the percentage calculated by support/(support + oppose) will be used as a tiebreaker.

Results

Regional seats (two-year term):

  • Northern and Western Europe
  • Middle East and North Africa
  • East, South East Asia and Pacific (ESEAP)

Community-at-large seats (one-year term):


Evaluation

A community evaluation phase for the election processes is open. Please post your feedback directly to this page.

Bayanan kula

  1. Asali an rufe a 1 Afirilu 2024, an tsawaita da mako guda a shawarar EC.