Leadership Development Working Group/kasance daya daga ciki/Sanarwa/Tunatarwa
Leadership Development Working Group: Tunatarwa don nuna ra'ayi akan aikin zuwa 10 ga watan Aprelun 2022
Barka kowa da kowa,
Kungiyar Bunkasawa ba Manhajan Wikimedia Foundation na tallafawa wajen kirkiran Leadership Development Working Group na duniya wanda zasu yi ayyukan don al'ummomi. Manufar wannan kungiya shine bada shawarwari kan ayyukan bunkasa shugabanci. An karbi ra'ayoyi akan wannan kungiya a cikin watan Febrerun 2022 summary of the feedback a shafin Meta-wiki. Kofar nuna ra'ayoyi kan aikin a bude take kuma za'a rufe a ranar 10 ga watan Aprelun 2022. A duba bayanai a review the information about the working group, sannan a rarraba zuwa ga membobin al'ummomi wadanda ka iya nuna ra'ayoyinsu sannan a tura bayanan nuna ra'ayi idan ana bukata
Mun gode,
Daga kungiyar Cigaban Al'ummomi